Abin da ya sa nake rubuta littafin rayuwa ta – Ala
FITACCEN sha'iri kuma marubuci, Alhaji Aminu Ladan Abubakar (Ala), ya bayyana cewa ya yi nisa wajen rubuta tarihin rayuwar sa ...
FITACCEN sha'iri kuma marubuci, Alhaji Aminu Ladan Abubakar (Ala), ya bayyana cewa ya yi nisa wajen rubuta tarihin rayuwar sa ...
ALLAH ya yi wa A'isha ɗiyar furodusa kuma Mai Binciken Kuɗi (Auditor) na Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), ...
TSOHUWAR jaruma a Kannywood, Hajiya Halisa Muhammad, ta bayyana dalilin ta na kafa wata sabuwar ƙungiya ta wayar da kan ...
A daren 27 ga Oktoba ne Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano, Sunusi Oscar, ya sanar da ajiye ...
SHUGABAN gidan yanar WikiHausa, Alhaji Isa Uba Chamo, ya bayyana cewa ya ƙirƙiri manhajar ne domin ta samar da ingantaccen ...
Taron horas da 'yan Kannywood na tsawon wuni biyu da aka shirya daga ranar 23 zuwa 24 ga Oktoba ya ...
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga masu ƙirƙira da masu tasiri a ...
ALLAH Akbar! Allah ya ɗauki ran tsohuwar jaruma a Kannywood, Malama Zulaihat Ɗalhat, wadda aka fi sani da 'Zulai Illah'. ...
SHAHARARREN marubuci kuma jarumin Kannywood, Malam Ado Ahmad Gidan Dabino, ya bayyana jin daɗi dangane da naɗa shi Sarkin Mawallafa ...
ALLAH Sarki! Rai baƙon duniya. Allah ya yi wa mahaifin jarumin barkwanci a Kannywood, Alhaji Mika'il Isah Ibn Hassan (Gidigo) ...
© 2024 Mujallar Fim