Adam A. Zango ya zama Darakta-Janar na gidan talbijin na Qausain
HUKUMAR Daraktocin gidan talabijin na Qausain ta naɗa shahararren jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango a matsayin Darakta-Janar ...
HUKUMAR Daraktocin gidan talabijin na Qausain ta naɗa shahararren jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango a matsayin Darakta-Janar ...
"Mahaifiya ta ita ce duniya ta." HAKA jarumar Kannywood Nafisa Adamou, wadda aka fi sani da Feenah Adam, ta rubuta ...
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana aiwatar ...
GWAMNATIN Tarayya ta yaba wa Hukumar Yaƙi Da Ƙorafe-ƙorafen Yaɗa Labarai ta Ƙasa (National Media Complaints Commission, NMCC), mai kula ...
FINAFINAI 510 ne suka samu shiga Gasar Baje-kolin Finafinai ta KILAF Awards ta bana. Wannan ita ce gasa karo na ...
BABBAN Sakataren Hukumar Tace Finafinai Da Ɗab'i ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya ba da umarnin dakatar da gidajen ...
ƘUNGIYAR Matan Mu A Yau da ta ƙunshi wasu jaruman Kannywood mata ta bayyana cewa 'ya'yan ta sun fice ...
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana ƙudirin ma'aikatar sa na yin aiki kafaɗa da ...
ALLAH ya yi wa fitaccen mai sayar da fayafayen Hausa ɗin nan a Kasuwar Barci, Kaduna, Malam Bukar Abubakar Mohammed ...
GWAMNATIN Tarayya ta fara himmar ƙaddamar da shirin nan na Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa, da nufin bunƙasa ɗabi’u, ɗa’a da ...
© 2024 Mujallar Fim