Zargin zamba a Kannywood: Jaruma A’ishatu Mahuta ta fara biyan Adamu Ability kuɗin da yake bin ta
AN shiga kotu tsakanin furodusa Alhaji Adamu Bello (Ability) da jarumar Kannywood Hajiya A'ishatu Umar Mahuta a kan ƙarar nan ...
AN shiga kotu tsakanin furodusa Alhaji Adamu Bello (Ability) da jarumar Kannywood Hajiya A'ishatu Umar Mahuta a kan ƙarar nan ...
ALLAH ya yi wa mahaifin matashiyar jarumar Kannywood, Maryam Tasi'u, wadda aka fi sani da Habeebty ko Maryam Malumfashi, rasuwa. ...
FITACCEN furodusa a Kannywood, Alhaji Adamu Muhammad Bello, wanda aka fi sani da Ability, ya maka shahararriyar jarumar Kannywood mai ...
ƁARAYI masu garkuwa da mutane, wato kidinafas, sun sako Hajiya Halima Adamu, mahaifiyar shahararren mawaƙin siyasa Alhaji Dauda Adamu Abdullahi ...
DA alama dai mawaƙi Aminu Ladan Abubakar Ala ya zama mazari ba a san gaban ka ba a fagen waƙa ...
GWAMNATIN Nijeriya da ta Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) sun yi nasarar cimma yarjejeniyar barin masu riƙe da fasfo na ...
JARUMIN Kannywood kuma furodusa, Ali Rabi'u Ali (Daddy), ya aurar da babbar 'yar sa, wato Saudat. An ɗaura auren Saudat ...
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi maraba da sakin wasu ‘yan jarida biyu da ...
ALLAH ya azurta matashin mai ɗaukar hoton bidiyo a Kannywood, Ibrahim Wassh da 'ya mace. Maiɗakin sa, Sakina, ta haihu ...
MANAJAN Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC), ya gana da , Ƙaramar Ministar Gundumar Babban Birnin Tarayya, Abuja, ...
© 2024 Mujallar Fim