Za a ɗaura auren tsohuwar jarumar Kannywood, Fati KK a gobe
TSOHUWAR jarumar Kannywood, Fatima Sadisu KK, wadda aka fi sani da Fati KK, ta yi addu'ar Allah ya sa mutuwa ...
TSOHUWAR jarumar Kannywood, Fatima Sadisu KK, wadda aka fi sani da Fati KK, ta yi addu'ar Allah ya sa mutuwa ...
MAWAƘIN Kannywood, Albashir Hamza Yareema, ya yi godiya ga Allah (s.w.t.) bayan naɗa shi Sarkin Waƙar Marafan Yamman Zazzau da ...
BABBAN furodusa a Kannywood kuma shugaban kamfanin shirya finafinai na Abnur Entertainment, Alhaji Abdul Amart Mohammed, ya ɗauki nauyin saya ...
A DUk muƙaman da Ministar Fasaha, Al'adu Da Tattalin Arzikin Ƙirƙira, Barista Hannatu Musa Musawa, ta ba 'yan Arewa a ...
A DALILIN Ali Nuhu:- Tsofaffin 'yan Kannywood da sababbi sun haɗu waje ɗaya rana ɗaya sun ƙulla zumunci da juna. ...
ZANGA-ZANGAR da wasu mata su ka gudanar a Minna, babban birnin Jihar Neja, dangane da tsadar kayan abinci da kuma ...
A GOBE Alhamis ne za a fara bikin Anisa Sa'eed, ɗiyar shahararriyar marubuciyar littattafan Hausa ɗin nan, Hajiya Halima Abdullahi ...
FITACCIYAR marubuciya kuma malamar jami'a, Hajiya Bilkisu Yusuf Ali, za ta yi taron bikin 'yar ta Sarra Tasi'u Ya'u Ɓaɓura. ...
KAMAR yadda ya saba, shahararren mawaƙin siyasa Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) ya raba wa mutanen ƙauyen su Kahutu ...
AN bayyana cewa samun muƙami da jarumi Ali Nuhu ya yi a gwamnatin Tinubu wata dama ce Kannywood ta samu ...
© 2024 Mujallar Fim