Shugabancin MOPPAN: Gidauniyar Kannywood da Kwamitin Zartaswa sun taya Habibu Barde murna
GIDAUNIYAR Kannywood, wato 'Kannywood Foundation', tare da Babban Kwamitin Zartaswa na MOPPAN, sun taya sabon shugaban riƙo na Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar ...
GIDAUNIYAR Kannywood, wato 'Kannywood Foundation', tare da Babban Kwamitin Zartaswa na MOPPAN, sun taya sabon shugaban riƙo na Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar ...
'YAN masana'antar shirya finafinai ta Kannywood a yau Litinin za su shirya wa sabon Darakta-Janar na Hukumar Shirya Finafinai ta ...
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaddamar da Ƙungiyar Kakakin Labarai (spokesmen), inda ya buƙace ...
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Ƙungiyar 'Yan Kasuwar Man Fetur Masu Zaman ...
ƘUNGIYAR ciyamomin Jihohi na ta taya sabon shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Habibu Barde Muhammad, ...
Minista Idris tare da Madam Mobolaji Adeniyi MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ...
SHAHARARREN mawaƙin gambara (hip-hop), Haruna Abdullahi, wanda aka fi sani da DJ AB, ya samu digiri daga Jami'ar Ahmadu Bello ...
KWAMITIN Amintattu (BoT) na Ƙungiyar Ƙwararru ta Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ya bada sanarwar naɗa babban furodusan nan ...
DAKTA Ahmad Muhammad Sarari, ya bayyana yin murabus daga shugabancin Ƙungiyar Ƙwararru ta Masu Shirya Finafinai ta Ƙasa (MOPPAN), bisa ...
A SHEKARANJIYA Lahadi Allah ya ɗauki ran mahaifiyar shahararren darakta a Kannywood, Alhaji Waziri Zaiyanu. Hajiya Rakiya Tanko Waziri (Iyani) ...
© 2024 Mujallar Fim