Miji na ɗan Aljanna ne – furodusa a Kannywood, Fatima Lamaj
* Ya riƙe zumunci da 'yan'uwa, ya riƙe marayu, da inji yayar shi TSOHUWAR Shugabar Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ...
* Ya riƙe zumunci da 'yan'uwa, ya riƙe marayu, da inji yayar shi TSOHUWAR Shugabar Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ...
An kai gawar Aminu S. Bono maƙabartar Ɗandolo a Kano A SAFIYAR yau ɗimbin 'yan fim da jama'ar ...
Marigayi Aminu S. Bono SHUGABAN jam'iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana rasuwar darakta a Kannywood, ...
DAGA ABBA MUHAMMAD INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa darakta a Kannywood, Aminu Surajo Bono, wanda ...
A KANNYWOOD, Sayyada Raihan Imam Ahmad, wadda aka fi sani da Raihan Imam (Ƙamshi), ta na cin tudu uku ne: ...
LABARIN da mujallar Fim ta buga jiya cewar auren tsohuwar jarumar Kannywood Aisha Aliyu Tsamiya ya mutu ba gaskiya ba ...
ALLAHU Akbar! Mijin babbar furodusa a Kannywood kuma tsohuwar Shugabar Ƙungiyar Kwararru Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar ...
A RANAR 13 ga Nuwamba, 2023, shahararren furodusan nan kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama, ya cika shekaru ...
LAUYOYIN jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Abdullahi Ɗan'azumi (Amdaz) a yau sun aika da martani a rubuce ga lauyoyin furodusa ...
SHUGABA Bola Ahmed Tinubu ya nemi kafafen yaɗa labarai da su taimaka wajen bada labarai da bayanai da za kyautata ...
© 2024 Mujallar Fim