Wan mawaƙi Ado Gwanja ya faɗi ra’ayi kan aure na biyu da ƙanen nasa ya yi a yau
YAYAN mawaƙi a Kannywood Ado Gwanja, wato Alhaji Sa'idu Gwanja, ya bayyana ra'ayin sa game da auren da ƙanen nasa ...
YAYAN mawaƙi a Kannywood Ado Gwanja, wato Alhaji Sa'idu Gwanja, ya bayyana ra'ayin sa game da auren da ƙanen nasa ...
SHUGABAN Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Dakta Ahmad Muhammad Sarari, ya taya jarumi Abba El-Mustapha murnar naɗin ...
Godiyar Rabbi ce fari, Kan mu zafi ruwa ɗari, Wanda ke kaɓakin khairi Ke ije dukkanin haɗari, Yana ta ba ...
GWAMNA Abba Kabir Yusuf ya naɗa jarumi a Kannywood, Malam Abba El-Mustapha a matsayin sabon Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta ...
JARUMAR Kannywood, Hadiza Aliyu (Gabon), ta bayyana cewa duk da yake a ƙasar Gabon aka haife ta, ita 'yar Nijeriya ...
A JIYA Lahadi, 16 ga Yuli, 2023 aka yi shagalin bikin mawaƙin gambara (hip-hop) Abubakar Ibrahim, wanda aka fi sani ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa mahaifiyar jarumin Kannywood, Alhassan Kwalle, wato Hajiya Hajara Aliyu, rasuwa. ...
SHEKARA biyu bayan mutuwar auren sa na farko, shahararren mawaƙi kuma jarumin barkwanci a Kannywood, Ado Isah Gwanja, zai yi ...
TUN daga lokacin da ake ta rubibi na rubuce-rubuce a kan zancen wanki da mace za ta yi wa miji ...
TA tabbata a yau Asabar, 8 ga Yuli, 2023, furodusa a Kannywood, Alhaji El-Sa'eed Yakubu Lere, ya zama mai igiya ...
© 2024 Mujallar Fim