• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Aure: Furodusa a Kannywood Yakubu Lere da Saudat sun zama ɗaya

by DAGA ABBA MUHAMMAD
July 8, 2023
in Ranar Murna
0
Yakubu Lere da Saudat Ibrahim Rigasa jim kaɗan bayan ɗaurin auren su a yau

Yakubu Lere da Saudat Ibrahim Rigasa jim kaɗan bayan ɗaurin auren su a yau

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TA tabbata a yau Asabar, 8 ga Yuli, 2023, furodusa a Kannywood, Alhaji El-Sa’eed Yakubu Lere, ya zama mai igiya uku.

An ɗaura auren sa da abar ƙaunar sa, Saudat Ibrahim Rigasa, da misalin ƙarfe 11:30 na safe a gida mai lamba E97 Titin Sabon Afaka, ‘Yankifi, Rigasa, Kaduna, a bisa sadaki N150,000.

Wasu daga cikin waɗanda su ka halarci ɗaurin auren sun haɗa da Alhaji Yerima Shettima, Alhaji Adamu Bello Ability, Jamilu Adamu Kochila, Shafi’u Magaji Usman Namaigero, Ibrahim Shasha, Nura Musa Kuriga, Al-Amin Abdullahi Albani, da kuma ma’aikatan Vision FM, DITV, Liberty, da sauran su.

Ana ɗaura auren Lere da Saudat

Kafin ranar ɗaurin auren an yi wasu shagulgulan biki a gidan su amaryar da ke Rigasa.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa amarya Saudat ma’aikaciyar gidan rediyon Vision FM ce, inda Lere ya taɓa zama shugaba.

A yanzu Lere matan sa uku kenan.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.

Yakubu Lere tare da ‘ya’yan sa bayan ɗaurin auren
Ango Yakubu Lere da abokan sa a wurin ɗaurin auren
Ango Yakubu da amarya Saudat bayan ɗaurin auren su
Amarya na raɗa wa ango magana mai daɗi yayin da makaɗi ke masu kiɗa

Loading

Tags: ɗaurin aureKadunaSaudat Ibrahim RigasasoyayyaYakubu Lere
Previous Post

Kash! Auren jarumar Kannywood Wasila Isma’il da darakta Al-Amin Ciroma ya mutu

Next Post

Zamantakewa: Tsakanin darajar namiji da mace

Related Posts

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Yadda marubuciya Aunty Baby ta yi bikin cikar shekara 51
Ranar Murna

Yadda marubuciya Aunty Baby ta yi bikin cikar shekara 51

August 19, 2026
Next Post
Mace na yin wanki (Hoto daga: Deposit Photos)

Zamantakewa: Tsakanin darajar namiji da mace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!