An maka mawaƙi Rarara a kotu kan kuɗi sama da naira miliyan goma
AN gurfanar da shahararren mawaƙi Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) a gaban babbar kotun shari'ar Musulunci da ke unguwar Rijiyar ...
AN gurfanar da shahararren mawaƙi Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) a gaban babbar kotun shari'ar Musulunci da ke unguwar Rijiyar ...
AN yi kira ga 'yan fim da su yi amfani da irin darussan rayuwa da ke cikin wannan watan na ...
SHAHARARREN mai zane, Kamal Y. Iyan-Tama, ya ba 'ya'yan ƙungiyar Muryar Mawaƙa Mata A Yau shawara da su samu tsohon ...
KAMAR yadda ta saba yi a kowace shekara, a bana ma jarumar Kannywood Saratu Gidado (Daso) ta ci gaba da ...
ƊAYA daga cikin manyan mawaƙa mata a Kannywood, Fati Kawo, ta bayyana cewa cutar da shugabannin sabuwar ƙungiyar su ka ...
SHUGABAN Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Kano, Malam Ado Ahmad Gidan Dabino, ya bayyana cewa ...
AN bayyana sabuwar Ƙungiyar Mawaƙa Mata na Kannywood da cewa wani gungun ne na mutanen da ba su da wata ...
'YAN biyu kyautar Allah. A daren Lahadi, 3 ga Afrilu, 2023 Allah ya azurta mawaƙi a Kannywood, El-Bash Muhammad, da ...
TUN da ake ba a taɓa samun mutanen da su ka jawo wa Kannywood abin faɗa kamar Naziru Ahmad (Sarkin ...
ALLAH ya azurta jarumi a Kannywood, Adam M. Adam, da ƙaruwar 'ya mace a ranar Laraba da ta gabata. Maiɗakin ...
© 2024 Mujallar Fim