Lauyoyi a Kano sun kai kukan su ga sarakunan Jihar Katsina kan ‘waƙoƙin ɓatanci’ na Rarara
WASU lauyoyi a Kano sun kai ƙarar mawaƙi Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) wajen Sarkin Katsina da Sarkin Daura bisa ...
WASU lauyoyi a Kano sun kai ƙarar mawaƙi Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) wajen Sarkin Katsina da Sarkin Daura bisa ...
Jaruma a a Kannywood, Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso), ta yi wani namijin ƙoƙari domin tallafa wa mata masu ƙaramin ƙarfi ...
LITTAFI: Jiki Magayi MARUBUTA: John Tafida Umaru Zariya da Rupert East SHEKARA: 1995 MAƊABA'A: Northern Nigeria Publishing Company (NNPC), Zariya ...
MUTANE masu bibiyar jarumi kuma mawaƙi Adam A. Zango a soshiyal midiya sun masa rubdugu kan yadda ya ke bayyana ...
DARAKTA, jarumi kuma kakakin Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya, (MOPPAN), Malam Al-Amin Ciroma, ya ƙaryata labarin da aka ...
HUKUMAR 'yan sanda ta Nijeriya (NPF) ta kori wasu jami’an ta uku daga aiki waɗanda su ke tsaron lafiyar mawaƙin ...
A YAU Alhamis, 12 ga Afrilu, 2023 ne lauyoyin mawaƙi Dauda Abdullahi Kahutu (Rarara) su ka bayyana a gaban Kotun ...
A ƘARSHEN ƙarshe, shahararren jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango, ya saki matar sa, Safiyya Umar Chalawa, watanni ...
HUKUMAR ‘yan sanda ta Nijeriya ta tabbatar da kama wasu ‘yan sanda da su ke baiwa shahararren mawaƙi Dauda Adamu ...
MAWAƘI, jarumi kuma furodusa a Kannywood, Lilin Baba, ya gwangwaje ɗaya daga cikin yaran sa, Murtala Abdulhameed (Bloko), da mota. ...
© 2024 Mujallar Fim