• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mahaifin marubuci Zubairu Balannaji ya kwanta dama

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
October 23, 2023
in Labarai
0
Marigayi Alhaji Musa Balannaji da ɗan sa, Zubairu

Marigayi Alhaji Musa Balannaji da ɗan sa, Zubairu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAHU Akbar! Allah ya ɗauki ran Alhaji Musa Balannaji, mahaifin sanannen marubuci kuma furodusa Zubairu M. Balannaji a shekaranjiya Asabar, 21 ga Oktoba, 2023.

Dattijon ya rasu ne bayan wani gajeren rashin lafiya, inda likitoci a asibitin Sheikh Muhammad Jidda da ke Kuroda a cikin garin Kano su ka tabbatar da rasuwar sa bayan gwaje-gwajen da su ka yi.

Marigayin mai shekaru 68 a duniya, ya rasu ya bar mata uku da ‘ya’ya 18 da jikoki 37. Tuni aka yi jana’izar sa a gidan sa da ke unguwar Ɗorayi Caranci a cikin garin Kano.

Marubuci kuma furodusa Zubairu M. Balannaji ya na ɗaya daga cikin ‘ya’yan mamacin, kuma ya bayyana rasuwar mahaifin nasa da cewa, “Gaskiya abu ne da ba zai iya kwatantuwa ba. Wanda ya taɓa ɗanɗana maraici irin na managarcin uba kamar namu shi ne kaɗai zai fahimci irin zafi da raɗaɗin da mu ke ji. Duk da ma mu zafin biyu ne ya haɗe mana, don watanni huɗu kenan da rasuwar ƙanwar mu, Maryam M. Balannaji, wacce ta rasu a sanadiyyar haihuwa.

“Ina roƙon Allah subhanahu wa ta’ala ya gafarta wa mahaifi na dukkan kurakuran sa, ya yi masa tukwici da Aljanna mafi ƙololuwar daraja da ɗaukaka, shi da sauran al’ummar Musulmi.”

To, amin Malam.

Loading

Previous Post

An yi taron walimar saukar Alƙur’ani ta ‘yar Abba El-Mustapha

Next Post

Gwamnatin Zamfara ta baje kolin hujjojin yadda Matawalle ya yi walle-wallen biliyoyin naira da sunan aikin filin jirgin sama

Related Posts

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano
Labarai

Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano

June 20, 2025
Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza
Labarai

Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza

June 20, 2025
Next Post
Bello Mohammed Matawalle

Gwamnatin Zamfara ta baje kolin hujjojin yadda Matawalle ya yi walle-wallen biliyoyin naira da sunan aikin filin jirgin sama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!