• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Marubutan Katsina sun yi sababbin shugabanni

by DAGA IRO MAMMAN
July 31, 2023
in Mawaƙa
0
Lauya Aliyu Isah ya na rantsar da shugabannin

Lauya Aliyu Isah ya na rantsar da shugabannin

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Marubuta ta Jihar Katsina ta yi gagarumin bikin rantsar da sababbin shugabannin ta.

An yi bikin a ɗakin taro na Ƙungiyar Ma’aikatan Lafiya ta Jihar Katsina da ke cikin birnin Katsina a ranar Asabar, 30 ga Yuli, 2023.

Barista Aliyu Isah ne ya rantsar da sababbin shugabannin tare da miƙa masu takardar shaidar lashe zaɓe. 

Shugaban ƙungiyar, Malam Abubakar Almustapha Yar’Adua, ya na nuna satifiket ɗin zaɓen sa da aka yi

Shugabannin su 11, waɗanda aka zaɓa tun a ranar 1 ga Yuli, 2023, su ne:

Abubakar Almustapha Yar’Adua – Shugaba; Fatima Hussaini El-Ladan – Mataimakiyar Shugaba; Musa Mairafi – Magatakarda; Maryam Nuhu Turau – Mataimakiyar Magatakarda; Fatima Saminu – Ma’aji; Salisu Muhammad Arabi – Sakataren Tsare-tsare, da  Khadija Hidaya

Mataimakiyar Sakataren Tsare-tsare.

Teburin manyan baƙi

Sauran su ne Usman Ya’u Ango – PRO na 1; Rabi’atu SK Mashi – PRO ta 2; Isa Sani Randawa – Mai Binciken Kuɗi, da A’isha Muhammad Sabitu (Mobil) – Sakatariyar Walwala da Jin Daɗi.

Taron ya samu halartar manyan baƙi irin su wakilin mai girma Magajin Garin Katsina da Injiniya Surajo Yazid Abukur da Injiniya Muttaqha Rabe Darma.

Wani sashe na mahalarta
Isa Sani Randawa ya na karɓar satifiket ɗin shi
A’isha Muhammad Sabitu da satifiket ɗin ta
Sababbin shugabannin tare da manyan baƙi sun yi hoto bayan taron. Hotuna daga: Kangiwa 360

Loading

Previous Post

Ali Nuhu ya zama Jarumin Jarumai a gasar finafinan Nijeriya ta nahiyar Turai

Next Post

Ƙungiyar furodusoshin Arewa ta kai wa sabon shugaban hukumar tace finafinai ziyara

Related Posts

Sani Danja: Waƙar ‘Barau Jigijim’ ta tayar da ƙura, ya ƙaddamar da gasa a kan ta
Mawaƙa

Sani Danja: Waƙar ‘Barau Jigijim’ ta tayar da ƙura, ya ƙaddamar da gasa a kan ta

July 15, 2026
Za a yi bikin naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa a Daura ranar Asabar
Mawaƙa

Za a yi bikin naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa a Daura ranar Asabar

December 11, 2025
Hotunan Ranar Farko ta taron tunawa da Makaɗa Kassu Zurmi
Mawaƙa

Hotunan Ranar Farko ta taron tunawa da Makaɗa Kassu Zurmi

April 19, 2025
Abin da ya sa nake rubuta littafin rayuwa ta – Ala
Mawaƙa

Abin da ya sa nake rubuta littafin rayuwa ta – Ala

October 28, 2024
Abin da ya sa na koma yin waƙa da kayan kiɗan gargajiya – Aminu Ala
Mawaƙa

Abin da ya sa na koma yin waƙa da kayan kiɗan gargajiya – Aminu Ala

July 16, 2024
Nazarin waƙar ‘Fatima Mai Zogale’ ta Dauda Kahutu Rarara
Mawaƙa

Nazarin waƙar ‘Fatima Mai Zogale’ ta Dauda Kahutu Rarara

May 13, 2024
Next Post
Membobin Ƙungiyar Furodusoshi ta Arewa tare da Shugaban Hukumar Tace Finafinai Abba El-Mustapha

Ƙungiyar furodusoshin Arewa ta kai wa sabon shugaban hukumar tace finafinai ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!