• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mecece gaskiyar abin da ake cewa game da mawaƙin Kannywood Hamisu Breaker?

by DAGA ABBA MUHAMMAD
March 11, 2022
in Labarai
0
Hamisu Breaker ya na nan daram daƙam!

Hamisu Breaker ya na nan daram daƙam!

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

KAMAR dai yadda aka saba yaɗa cewa wani daga cikin ‘yan fim ko mawaƙi ya rasu a soshiyal midiya, haka ma a wannan karon an ga wani gajeren bidiyo ya na yawo ɗauke da saƙon cewa wai fitaccen mawaƙi Hamisu Breaker Ɗorayi ya rasu sakamakon haɗarin mota.

A cikin bidiyon an saka hotunan Hamisu Breaker, sannan aka ɗora wata waƙa da fitaccen mawaƙi Sadi Sidi Sharifai ya yi ta ta’aziyyar marigayi Ahmad S. Nuhu, sannan aka rubuta RIP a cikin hotuna tare da saka wata mota da aka yi haɗari da ita da wani hoto da ke nuni da an saka gawa a cikin  kabari.

Sai dai mujallar Fim ta yi bincike a kan wannan al’amari, kuma ta gano cewa ‘yan soshiyal midiya ne kawai su ka ƙirƙiri bidiyon su samu mabiya a shafukan su. 

Hoto daga wani bidiyo mai ɗauke da labarin ƙarya game da Hamisu Breaker

Kuma da ma wannan ba shi ne karo na farko da aka fara yi wa ‘yan Kannywood haka ba. Ana ma iya cewa ɗaiɗaiku ne daga cikin ‘yan fim ba a yi masu irin wannan sharrin ba. Don haka wannan labarin ƙanzon kurege ne.

Wakilin mu ya yi ƙoƙarin ji ta bakin mawaƙin, sai dai hakan bai yiwu ba, don ya kasa samun sa a waya.

Loading

Tags: Hamisu BreakerKannywoodlabarin ƙaryamawaƙamutuwaSadi Sharifaisoshiyal midiya
Previous Post

Yadda ‘ya’ya na 4 su ka rasu a hɗarin mota, aka ce wai har da ni – Jarumin Kannywood Balarabe Jaji

Next Post

Ina ganin nasara a harkar waƙa saboda iyaye na sun sa mani albarka – Maryam Tasi’u Habeebti

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Maryam Tasi'u Sulaiman (Habeebti)

Ina ganin nasara a harkar waƙa saboda iyaye na sun sa mani albarka - Maryam Tasi'u Habeebti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!