• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, July 31, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ministan Yaɗa Labarai ya ƙaddamar da gidan yanar yaɗa labarai na Nijeriya

by WAKILIN MU
May 23, 2024
in Nijeriya
0
Ministan Yaɗa Labarai ya ƙaddamar da gidan yanar yaɗa labarai na Nijeriya

Minista Idris (a dama) tare da Sanata Atiku Bagudu a wurin taron

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaddamar da gidan yanar yaɗa labarai na gwamnatin Nijeriya, a matsayin wata babbar hanyar sadarwa ta zamani don samun cikakkun bayanai game da ƙasar.

Idris, wanda ya ƙaddamar da gidan yanar a lokacin da aka fara gabatar da Bayanai na Ayyukan Ministoci don bikin cikar gwamnatin Tinubu shekara ɗaya, ya ce gidan yanar wata cibiya ce da aka ware domin mutanen cikin gida da na ƙasashen waje, don samar da sababbi kuma amintattun bayanai kan abubuwa daban-daban na al’amuran ƙasa da suka haɗa da gwamnati, al’ummar Nijeriya, al’adun su da dai sauran su.

Ya ce: “Muna amfani da wannan damar wajen ƙaddamar da Gidan Yanar Yaɗa Labarai ta Nijeriya. Tabbas, akwai shi a baya amma ba a kula da shi da kyau ba har Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta sake farfaɗo da wannan sabon gidan yanar.

“Hanya ce ga duk bayanan da kuke buƙatar sani game da wannan gwamnati; game da Nijeriya, mutane, da al’adun mu. Don haka, mu gode wa gwamnatin Nijeriya da ta sake buɗe wannan sabon gidan yanar yaɗa labarai na ƙasa.”

Liƙau ɗin gidan yanar shi ne kamar haka: www.nigeria.gov.ng.

Tun da fari da yake gabatar da jawabin buɗe taron, ministan ya ce Shugaban Ƙasa ya soma kafa ginshiƙi mai nagarta kuma mai ɗorewa wanda zai inganta rayuwar jama’ar Nijeriya.

Ya ce: “Manyan shirye-shirye irin su Hukumar Bada Lamuni ga Masu Sayayya, Gidauniyar Lamunin Ilimi ta Nijeriya, Shirin Shugaban Ƙasa na Samar da Iskar Gas, Shirin Shugaban Ƙasa na Bada Lamuni na Naira Biliyan

200, ƙoƙarin mu na Aikin Goma da Ba da Tsaro domin Samar da Abinci (wanda ya haɗa da ƙaddamar da Noman Rani, da gagarumin aikin raba takin zamani), Shirin Haɓaka Wuraren Ayyuka na Sabuwar Fata, (RHIDF), Shirin Birane da Gidaje na Sabuwar Fata, ayyukan mu na yin gyara a Fannin Wutar Lantarki, da kuma ɓangaren Tsarin Haraji da Hada-hadar Kuɗi, da tattaunawar da ake yi na za a samar da albashi mafi ƙaranci na ƙasa, – suna daga cikin manyan tsare-tsare da shirye-shirye masu yawa waɗanda kai-tsaye za su shafi rayuwa da hanyoyin samun kuɗin shiga kuma su inganta rayuwa da abincin miliyoyin ‘yan Nijeriya.”

Loading

Tags: Bola Ahmed Tinubugidan yanaministociMohammed Idris
Previous Post

Cewar Minista: Ba za a yi gagarumin bikin cikar gwamnatin Tinubu shekara ɗaya ba

Next Post

Ban ce an hana nuno shan taba da kuɗin tsafi a finafinai ba, inji shugaban tace finafinai na ƙasa

Related Posts

Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim
Nijeriya

Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim

July 15, 2025
Nijeriya

Tinubu yana goyon bayan Ƙananan Hukumomi su ci gashin kan su – Minista

July 11, 2025
Nijeriya

Shirin Sabunta Fata na Tinubu yana samar da damarmakin cigaba — Minista

July 10, 2025
Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista
Nijeriya

Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista

July 10, 2025
Ministoci za su fara gabatar da rahoton ayyuka a taron manema labarai
Nijeriya

Tinubu ba zai yarda hayaniyar siyasar 2027 ta ɗauke masa hankali ba – Minista

July 8, 2025
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta hana nuna shan taba, kuɗin tsafi da wasu laifuffuka 4 a finafinai

Ban ce an hana nuno shan taba da kuɗin tsafi a finafinai ba, inji shugaban tace finafinai na ƙasa

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!