Za mu ɗauki mataki a kan masu yin waƙoƙin cin mutunci – Tijjani Gandu
YANZU mako biyu tun bayan da Gwamnatin Jihar Kano ta naɗa fitaccen mawaƙi Tijjani Hussaini Gandu a matsayin Babban Mataimaki ...
YANZU mako biyu tun bayan da Gwamnatin Jihar Kano ta naɗa fitaccen mawaƙi Tijjani Hussaini Gandu a matsayin Babban Mataimaki ...
A YANZU haka dai fitaccen marubuci, furodusa kuma jarumi a Kannywood, Ado Ahmad Gidan Dabino, MON, ya na shirin fito ...
SHUGABAN Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya bayyana cewa Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya ...
SANANNEN jarumin Kannywood, Alhassan Kwalle, ya bayyana dalilin sa na aikata kwan-gaba-kwan-baya dangane da batun shugabancin Ƙungiyar Jarumai ta Jihar ...
BABBAN Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano kan Masana’antar Kannywood, Malam Sunusi Hafiz (Oscar 442), ya bayyana cewa sabon ...
ALLAHU Akbar! A yau Lahadi, 20 ga Agusta, 2023, Allah ya yi wa tsohuwar jaruma a Kannywood, Hannatu Umar Sani, ...
Sabon Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano kan Masana'antar Kannywood, Malam Sunusi Hafiz (Oscar 442), ya sha alwashin ...
DUK da cewa tsohuwar jaruma, marigayiya Hannatu Umar Sani, ta daɗe da barin masana'antar shirya finafinai ta Kannywood, abokan sana'ar ...
ZAN faɗa maku wani fanni na rayuwa ta da miji na da ya danganci gaisuwa da nuna kulawa, ba don ...
TSOHON ɗan wasan kwaikwayo, Malam Abdullahi Shu’aibu (Ƙarƙuzu ko Abdu Kano), ya yi wa shugaban ƙungiyar ƙwallo ƙafa ta Super ...
© 2024 Mujallar Fim