• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, May 14, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kannywood: Abin da ya sa na tafi na dawo – Alhassan Kwalle

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
August 22, 2023
in Labarai
0
Malam Alhassan Kwalle

Malam Alhassan Kwalle

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SANANNEN jarumin Kannywood, Alhassan Kwalle, ya bayyana dalilin sa na aikata kwan-gaba-kwan-baya dangane da batun shugabancin Ƙungiyar Jarumai ta Jihar Kano, wanda ya aje sannan kuma yanzu ya dawo.

Idan kun tuna, a kwanan baya mujallar Fim ta kawo labarin yadda shugaban ya bayyana wa duniya cewa shi ya haƙura da shugabancin ƙungiyar tasu.

A cikin tattaunawar da mu ka yi da shi a lokacin, ya yi kukan cewa shugabancin da ya ke yi babu wani abu cikin sa sai rigima da yawan kai ƙararraki.

A cewar sa, a shekarun da ya shafe a kan shugabancin, ‘yan ƙungiyar sun bar shi shi kaɗai ya na ta wahala, kullum ya na Hukumar Hisbah da ofishin ‘yan sanda wajen raba rigingimun ‘yan fim.

 Sai dai bayan cin zaɓen gwamna da kafa sabuwar gwamnatin Abba Kabir Yusuf da aka yi a Kano, an ji Alhassan Kwalle ya na cewa har yanzu shi ne shugaban ƙungiyar ta jarumai.

Ganin haka sai mujallar Fim ta nemi jin ƙarin bayani daga gare shi game da wannan al’amari, shi kuma ya yi bayani kamar haka: “To, abin da ya faru bayan sanar da ajiye muƙamin na na shugabanci, daga baya a sakamakon samun canjin gwamnati da aka yi, abubuwa sun taso na cigaba, kuma sai ya zamo ana buƙatar mu a ciki, wanda da yawa a ɗaiɗaiku da kuma ƙungiyoyin namu da kuma iyayen gidan mu na  siyasa su ka ga lallai bai kamata a ce an yi wannan abubuwa ba tare da sa hannun mu a cikin sa ba.

“To wannan dalili ya sa mu ka ga akwai buƙatar lallai mu haɗa kai da sauran ƙungiyoyin mu domin ganin mun taimaki wannan masana’anta tamu wajen daidaita sahun al’amuran don su tafi yadda ake buƙata. 

“Wannan dalili shi ne mafi girma a kan abin da ya dawo da ni a kan wannan muƙami nawa.”

Loading

Previous Post

Kannywood: El-Mustapha ungulu da kan zabo ne, inji Sunusi Oscar

Next Post

MOPPAN da AFMAN kaɗai mu ka yarda su yi wa ‘yan fim sabuwar rajista, inji El-Mustapha

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Alhaji Abba El-Mustapha

MOPPAN da AFMAN kaɗai mu ka yarda su yi wa 'yan fim sabuwar rajista, inji El-Mustapha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!