• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 2, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Rikici ya dabaibaye ƙungiyar masu sayar da finafinai a Kano

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
August 6, 2023
in Labarai
0
Malam Auwal Badi

Malam Auwal Badi

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

WANI sabon rikici ya ɓarke a shugabancin ƙungiyar ‘yan kasuwar finafinai waɗanda aka fi sani da ‘yan dawunlodin a Kano.

Mujallar Fim ta gano cewa rikicin ya biyo bayan wani yunƙurin juyin mulki da ɓangaren shugaban ƙungiyar,  Auwal Badi, su ke zargin tsagin Abdulhadi Madubi da yi masu wanda hakan su ke ganin ba abu ne mai yiwuwa ba. Su kuma ɓangaren Abdulhadi Madubi su na ganin ai tuni ma sun gama kifar da shugabancin sai dai a jira sabo.

Ɓangaren Abdulhadi Madubi su na zargin shugabancin Auwal Badii da yin babakere da kuma sama da faɗi da kuɗin ƙungiyar da ake karɓa na bin layin sakin fim wanda su ka ce sun bincika ba su samu wata shaida a rubuce da ta tabbatar da yadda aka yi da kuɗin ba.

Da mujallar Fim ta tuntuɓe shi kan lamarin, Abdulhadi Madubi ya ce: “Da man ita wannan harkar tamu ce, mu mu ka fara yin ta, sai daga baya da ta kafu wasu su ka zo daga baya gwamnatin da ta gabata da ta zo ta rinƙa yin amfani da su don biyan buƙatar kan su wanda kuma an samu canjin gwamnati da ta zo da niyyar gyara don haka matasa da su ke son a yi gyara su ka ba mu haɗin kai aka rushe shugabancin. 

‘Kuma an yi zama a ofishin Hukumar Tace Finafinai, abin bai yiwu ba. Sai Abba El-Mustapha ya ce mu je mu sasanta a tsakanin mu. Wannan ya sa mu ka yi zama a ranar Juma’ar nan bayan an sauko daga masallaci, amma zaman bai yiwu ba saboda sun tayar da rigima da zage-zage.

“Don haka dai a yanzu babu shugabanci, sai nan gaba idan an sama. Hakan ya sa ma a wannan satin ba a saki finafinai ba, sai nan gaba idan an daidaita tare da samar da shugabanci. Amma dai a yanzu ƙungiyar mu ba ta da shugaba.”

Sai dai da mu ka waiwayi Auwal Badi kan batun sai ya ce, “Har yanzu ina nan a matsayin shugaba, babu wanda ya rushe shugabanci na. Kawai dai wasu ne su ka zo da son zuciyar su, kuma idan ka na shugabanci dole sai ka yi haƙuri da irin wannan matsalolin.

“Don haka nan gaba kaɗan za a shawo kan su. Amma dai har yanzu shugabanci ya na nan ba a rushe ba, kuma ni ne dai a matsayin shugaba.”

Loading

Previous Post

Kotu a Kano ta ba da belin mawaƙin yabo, Usman Mai Dubun Isa bisa tsauraran sharuɗɗa

Next Post

Za mu haɗa hannu da Ma’aikatar Shari’a don ladaftar da ‘yan Kannywood masu karya doka, inji El-Mustapha

Related Posts

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano
Labarai

Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano

June 20, 2025
Next Post
How to activHow to activate the theme El-Mustapha (a dama) tare da Barista Dederi

Za mu haɗa hannu da Ma'aikatar Shari'a don ladaftar da 'yan Kannywood masu karya doka, inji El-Mustapha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!