Adam A. Zango ya zama Darakta-Janar na gidan talbijin na Qausain
HUKUMAR Daraktocin gidan talabijin na Qausain ta naɗa shahararren jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango a matsayin Darakta-Janar ...
HUKUMAR Daraktocin gidan talabijin na Qausain ta naɗa shahararren jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango a matsayin Darakta-Janar ...
ADDU'AR neman macen aure ta bakwai da jarumin Kannywood Adam A. Zango ya wallafa a ranar Talata ta tuno wa ...
JARUMA kuma furodusa a Kannywood, Hajiya Hannatu Bashir, ta mayar da kakkausan martani ga Adam A. Zango kan iƙirarin sa ...
MUTANE masu bibiyar jarumi kuma mawaƙi Adam A. Zango a soshiyal midiya sun masa rubdugu kan yadda ya ke bayyana ...
A ƘARSHEN ƙarshe, shahararren jarumi kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango, ya saki matar sa, Safiyya Umar Chalawa, watanni ...
MAWAƘI, jarumi kuma furodusa a Kannywood, Lilin Baba, ya gwangwaje ɗaya daga cikin yaran sa, Murtala Abdulhameed (Bloko), da mota. ...
JARUMI kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango, ya bayyana cewa ba zai sake yin aure ba har abada idan ...
ƘWARARREN mai kwalliya a Kannywood, Auwal Muhammad Ɗanja, wanda aka fi sani da Ambasada Auwal Ɗanja, ba baƙo ba ne ...
JARUMI kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango, ya yi wa 'yan'uwan sa 'yan fim matashiya kan wata magana da ...
© 2024 Mujallar Fim