Gwamnatin Tarayya da Sarkin Musulmi sun amince wa Rahma Abdulmajid ta shirya fim kan Nana Asma’u ‘yar Shehu Ɗanfodiyo
Ma’aikatar Sana’a, Masana’antu da Zuba Jari ta Tarayya tare da Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, sun amince wa ...

