Ba mu ga abin da Ali Nuhu ya tsinana wa Kannywood ba tun da ya shiga gwamnati, inji Shehu Hassan Kano
SHUGABAN Ƙungiyar Ƙwararru Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Shehu Hassan Kano, ya bayyana cewa har yanzu masana'antar Kannywood ...


