Tawagar Gwamnatin Tarayya da Ɗangote sun halarci jana’izar Aminu Ɗantata a Saudiyya
TAWAGAR Gwamnatin Tarayya ta halarci jana’izar fitaccen ɗan kasuwa kuma dattijon Arewa, Alhaji Aminu Ɗantata, wadda aka yi a birnin ...
TAWAGAR Gwamnatin Tarayya ta halarci jana’izar fitaccen ɗan kasuwa kuma dattijon Arewa, Alhaji Aminu Ɗantata, wadda aka yi a birnin ...
TAWAGAR Gwamnatin Tarayya ta isa gidan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata a Madina domin isar da saƙon ta'aziyyar Shugaban Ƙasa Bola ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta miƙa saƙon ta’aziyyar rasuwar hamshaƙin ɗan kasuwa Alhaji Aminu Ɗantata ga Gwamnan ...
MANYAN ƙungiyoyin harkar fim a Kannywood, wato Kannywood Film Industry Guilds and Associations of Nigeria (KAFIGAN) da kuma Motion Picture ...
Shugaban Ƙungiyar Tuntuɓa ta Matasan Arewa (AYCF) na ƙasa, Alhaji Yerima Usman Shettima, ya bayyana mahaifin Rahama Sadau a matsayin ...
GWAMNAN Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyarar ta'aziyya ga gwamnatin Jihar Kano da jama'ar jihar kan kisan gillar da ...
MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana jimami kan rasuwar gogaggen ɗan jaridar nan, Malam ...
‘YAN Kannywood sun cigaba da nuna alhinin su a kan rashin abokin aikin su, Alhaji Mu’azu Muhammad Birniwa (El-Mu'az), wanda ...
RASUWAR fuju'a da mawaƙi El-Mu'az Muhammad Birniwa ya yi a daren jiya ta girgiza 'yan fim da mawaƙan cikin Kannywood, ...
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jajanta wa al’ummar Musulmin garin Minna da Gwamnatin Jihar ...
© 2024 Mujallar Fim