• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tinubu ya yi alhinin rashin Galadiman Kano Abbas

by WAKILIN MU
April 2, 2025
in Nijeriya
0
Tinubu ya yi alhinin rashin Galadiman Kano Abbas

Marigayi Galadiman Kano Alhaji Abbas Sanusi

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABA Bola Ahmed Tinubu ya nuna matuƙar jimami kan rasuwar Alhaji Abbas Sanusi, Galadiman Kano kuma uba a masarautar Kano.

Mariganyin ya rasu yana da shekaru 92 bayan jinya mai tsawo.

Ya bar ’ya’ya da jikoki da dama.

Ɗaya daga cikin ’ya’yan sa shi ne Alhaji Abdullahi Abbas, Shugaban jam’iyyar APC na Jihar Kano.

Tinubu ya bayyana mariganyin a matsayin ginshiƙi mai ƙarfi na masarautar Kano, wanda ya bayar da gudunmawa sosai wajen cigaban ta da ɗorewar ta.

Shugaban ya jaddada cewa irin ayyukan alheri da marigayin ya yi tun daga shekarar 1959, lokacin da ya karɓi sarauta, za su kasance abin alfahari ba kawai a masarautar Kano ba, har da Jihar Kano baki ɗaya da ma ƙasa gaba ɗaya.

Shugaban ya yi ta’aziyya ga gwamnatin jihar da masarautar Kano da iyalan mamacin bisa wannan babban rashi.

Daga ƙarshe, Shugaban ƙasa ya roƙi Allah ya gafarta wa mariganyin, ya sanya shi cikin Aljannar Firdausi, tare da ba iyalan sa haƙurin jure rashin da suka yi.

Loading

Previous Post

TikTok sun cire bidiyoyi miliyan 2.4 na ‘yan Nijeriya saboda saɓa ƙa’ida

Next Post

Kidinafas sun sako Janar Tsiga bayan kwana 56 da tsare shi

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Kidinafas sun sako Janar Tsiga bayan kwana 56 da tsare shi

Kidinafas sun sako Janar Tsiga bayan kwana 56 da tsare shi

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!