• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tinubu zai fara biyan sabon tsarin albashi daga Afrilu 2024 don rage tsadar rayuwa – Minista

by DAGA WAKILIN MU
December 2, 2023
in Nijeriya
0
Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

GWAMNATIN Tarayya ta bayyana cewa za ta fara biyan ma’aikata da sabon tsarin ƙarin albashi daga ranar 1 ga Afrilu, 2024.

Ministan Yaɗa da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, a Abuja, lokacin da ya ke tattaunawa da manema labarai.

Idris ya ce gwamnati za ta daina biyan N30,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi daga ƙarshen watan Mayu, 2024.

Bayan wani nazari mai zurfi da majiɓinta kula da harkokin kuɗaɗen Gwamnatin Tarayya su ka yi, an bayyana cewa gwamnatin za ta kashe naira tiriliyan 24.66 a shekarun 2024, 2025 da 2026 wajen biyan albashi.

Bayan Shugaba Bola Tinubu ya cire tallafin fetur a ranar 29 ga Mayu, 2023, sai Gwamnatin Tarayya ta bijiro da ƙarin N35,000 kan gundarin albashin kowane ma’aikacin a matsayin tallafin rage raɗaɗin tsadar rayuwa na wani taƙaitaccen lokacin watanni shida.

To sai dai kuma a lokacin, Kungiyar Ƙwadago ta Nijeriya (NLC) ta tayar da ƙayar baya cewa tallafin na toliyar N35,000 kan albashin ma’aikata, lasa zuma a baki ne, tunda ba na dindindin ba ne.

Maimakon haka, ‘yan ƙwadago sun karci ƙasa tare da jajircewa lallai sai dai a yi ƙarin albashi ɗungurungum a 2024.

Bayan shafe watanni ana je-ka-ka-dawon tattaunawa, wakilan Gwamnatin Tarayya ta da na Majalisar Tarayya da Al’amurran Ma’aikatan Tarayya (NPCNC), sun cimma amincewa dangane da batun N30,000 mafi ƙanƙantar albashi daga ranar 18 ga Oktoba, 2019.

Sai dai kuma a ranar Alhamis ƙungiyoyin ƙwadago sun bayyana cewa sun fara tattaunawa da Gwamnatin Tarayya, tare da jaddada cewa dokar biyan haƙƙin leburan Gwamnatin Tarayya ta shar’anta cewa duk bayan shekaru biyar a riƙa yi wa ma’aikata ƙarin albashi.

Loading

Previous Post

Marubutan Arewa za su yi taron tunawa da marigayi Sheikh Yusuf Ali

Next Post

Gwamnatin Tinubu za ta dawo wa NTA da FRCN da martabar su – Minista

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Gwamnatin Tinubu za ta dawo wa NTA da FRCN da martabar su – Minista

Gwamnatin Tinubu za ta dawo wa NTA da FRCN da martabar su - Minista

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!