• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, May 31, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tsakanin shahara da jarraba

by DAGA MUDASSIR ƘASIM
April 5, 2021
in Rayuwa
0
Tsakanin shahara da jarraba
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

1. Allah ya na ɗaukaka duk wanda ya so, malami ko jahili, yaro ko babba, mace ko namiji. 
2. Sannan alƙawarin Allah ne cewa komai ya ɗaga sama zai sauko ban da zatin Ubangiji.

3. Wasu su kan yi ‘safe landing’, wasu kuma ‘crash landing’. 

4. San da aka ɗaukaka ka, ba a yi shawara da kai ba, san da za a sauko da kai ma ba za a yi shawara da kai ba.

5. Me ya sa sai bawa ya riƙa haɗawa da tsafe-tsafe, ƙulumboto da tsibbace-tsibbace wai don ɗaukakar sa ta ɗore? To, a irin haka ne idan Allah ya nuna maka Shi ne mai yi sai ka ga mutum ya shiga damuwa sakamakon faɗowa ƙasa da ya yi har ta kai ga ya na neman faɗawa damuwar da za ta sa ya shiga halin ƙaƙa-na-ka-yi.

Mudassir Kasim

LADUBBAN SHAHARA

Idan Allah ya ɗaukaka ka ka zamo:

1) Mai bin Allah in Musulmi ne kai, ko da ko Musulmi ko ba Musulmi ba, ka zamo mai kunya a cikin shaharar ka daidai yadda al’adar ka ta ke.

2) Ka riƙe iyaye, ‘yan’uwa da abokai da su ka san ka tun kafin ka zama.

3) Ka kyautata mu’amalar ka da masoyan ka masu bin ka don Allah da masu bin ka saboda ɗaukakar ka.

4) Ka yi taka-tsantsan da waɗanda ke zagaye da kai su na ce maka kai kaɗai ne, wai babu kamar ka.

5) Yi ƙoƙari ka gina rayuwar gobe, ka yi tattali kafin ɗaukakar ta kuɓuce maka.

6) In ba ka da ilimi, ka nema ko wane iri ne, zai taimaka maka.

7) Ka ɗauki shawarwarin da mutanen nesa da kai su ke ba ka; ba kowane na kusa da kai ne zai ba ka shawara ka ɗauka ba sai daidai, ma’ana waɗanda ka yaba da hankalin su.

8) Yi ƙoƙari ka gane masoya da maƙiya cikin hikima, kowa ka san yadda za ka zauna da shi.

9) Ka cire kwaɗayi, ka ƙara haƙuri, ka ji tsoron Allah, sai ka tsira daga ashararan mutane masu bin ɗaukaka don biyan buƙata.

10) Ka riƙe iyayen ka da kyau in su na raye, in ba sa raye ka kyautata wa abokan su da waliyan ka, shin ‘yan’uwa ne ko kuma maƙota.

HAZA HUWA MA INDEE WA BILLAHIT TAUFEEQ.

Malam Mudassir Ƙasim fitaccen sha’iri ne mazaunin birnin Kano

Previous Post

Zee-Zee: An damfare ni N450m, shi ya sa na so kashe kai na

Next Post

‘Arna’ sun fi Musulmi tausayi, inji Zee-Zee

Related Posts

Mace na yin wanki (Hoto daga: Deposit Photos)
Rayuwa

Zamantakewa: Tsakanin darajar namiji da mace

July 11, 2023
Ambasada John Mamman Garba
Rayuwa

Ɗan’uwa ko ka taɓa jin labarin Ambasada John Mamman Garba?

August 12, 2022
Tsohuwar da ke buƙatar taimako
Rayuwa

In da ran ka…!

June 13, 2022
Ibrahim Kabir Magaji (Ibee Graphics)... yadda ya zana kan sa da komfuta
Rayuwa

Abin da ya sa na ke zana hotunan ‘yan Kannywood – Ibrahim Kabir Magaji

September 27, 2021
Alfanun albasa ga lafiyar jiki
Rayuwa

Alfanun albasa ga lafiyar jiki

September 7, 2021
Matsalar almajirai ta ƙi ci ta ƙi cinyewa a Arewa
Addini

Mu dai a Arewa an sha mu mun warke!

October 2, 2019
Next Post
‘Arna’ sun fi Musulmi tausayi, inji Zee-Zee

'Arna' sun fi Musulmi tausayi, inji Zee-Zee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!