• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Yan Kannywood sun kai wa Ganduje da Minista Hannatu Musawa ziyara

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
September 1, 2023
in Labarai
0
Dakta Abdullahi Umar Ganduje (a dama) ya na sauraren jawabi daga bakin Malam Khalid Musa. Abdul Amart ne a hagu

Dakta Abdullahi Umar Ganduje (a dama) ya na sauraren jawabi daga bakin Malam Khalid Musa. Abdul Amart ne a hagu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN riƙo na jam’iyyar APC na Ƙasa kuma tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tare da Ministar Fasaha, Raya Al’adu da Harkokin Nishaɗantarwa, Hajiya Hannatu Musawa, sun karɓi baƙuncin ‘yan masana’antar shirya finafinan Hausa da ke cikin jam’iyyar, a ƙarƙashin ƙungiyar su ta ‘Kannywood APC Stakeholders Forum’.

 Mujallar Fim ta samu labarin cewa a zaman da su ka yi a hedikwatar APC ta ƙasa a yau, sun tattauna kan hanyoyin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta iya inganta harkar masana’antar finafinai ta Kannywood.

Daga hagu: Sani Mu’azu, Ali Nuhu, Abdul Amart, da Khalid Musa

‘Yan Kannywood ɗin sun haɗa da manyan furodusoshi da mawaƙa da jarumai irin su Sani Mu’azu, Aminu Hudu (Almah), Ali Nuhu, Falalu Ɗorayi, Mansurah Isah,  Muddassir Ƙasim, Asma’u Sani, Fati Nijar, Jamila Nagudu, Abdul Amart, Umma Shehu, da Hadiza Kabara.

Sun kai ziyarar a ƙarƙashin jagorancin Malam Khalid Musa.

Daga hagu: Umma Shehu, Asma’u Sani, Mansurah Isah, Jamila Umar Nagudu, Hadiza Kabara, da Fati Nijar
Alhaji Aminu Hudu (Almah) ya na gabatar da jawabi
Fati Nijar ta na gabatar da jawabi
Dakta Ganduje da Minista Hannatu Musawa a tsakiyar maziyartan su ‘yan Kannywood

Loading

Previous Post

Gwamnan Kano da ɗimbin jami’an gwamnati sun yi wa El-Mustapha ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar sa

Next Post

An ɗaura auren Fatima ‘yar Ado Gidan Dabino

Related Posts

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano
Labarai

Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano

June 20, 2025
Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza
Labarai

Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza

June 20, 2025
Next Post
Fatima Ado Ahmad Gidan Dabino a wajen taron addu'a na musamman kafin a kai ta gidan miji

An ɗaura auren Fatima 'yar Ado Gidan Dabino

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!