• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, July 4, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ƙungiyar tsofaffin jarumai mata masu aure ta karrama Rarara

* Ya sha alwashin zai tallafa masu yadda ya kamata

by ABBA MUHAMMAD
May 6, 2024
in Labarai
0
Ƙungiyar tsofaffin jarumai mata masu aure ta karrama Rarara

Rarara na karɓar garkuwar karramawa daga hannun Sakna Gadaz a gidan sa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƘUNGIYAR tsofaffin jaruman matan Kannywood masu aure (KAHOWA) ta karrama shahararren mawaƙi, Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara).

‘Ya’yan ƙungiyar sun karrama mawaƙin ne da wata garkuwa ta musamman a jiya Lahadi yayin ziyartar sa da su ka yi a gidan sa na Kano.

Shugabar ƙungiyar wadda ita ce ta jagoranci maziyartan, Hajiya Sakna Gadaz, ta bayyana cewa, “Dauda Kahutu Rarara ya na taimaka wa ƙungiyar sosai ‘financially’ don ganin kowace mace ta samu abin yi da za ta riƙe kan ta. A matsayi na na shugabar ƙungiyar, mun kai masa ziyara don nuna godiya da kuma ba shi ‘award’ don girmamawa. Allah ya saka da alkhairi, ya ƙara ɗaukaka.”

Shugabar KAHOWA, Sakna Gadaz, da Alhaji Rarara

A lokacin ziyarar, Rarara ya ba ‘yan ƙungiyar shawara, inda ya ce, “Dukkan ku nan an san rawar da ku ka taka, yawanci waɗanda ba su kalle ku ba yanzu, ana ba su labarin ku, kun san abin da ku ka yi. Yanzu kun zama masu ba da shawarwari, kun zamar mana kamar madubi a wurin ‘yan baya. Shi ya sa na ke ƙoƙari in tambaya kowace matar aure ce? Saboda in ji daɗi in ce waɗannan matan aure ne, kuma su na zaune, kuma sun kafa wata ƙungiya wadda za ta ƙara jaddada wannan zaman auren nasu. A ɗan taƙaice kenan.”

Rarara tare da ɗaya daga cikin jagororin ƙungiyar, Hajiya Halima Adam Yahaya

Wata majiya ta shaida wa mujallar Fim cewa Rarara, wanda an san shi da taimakon jama’a, ya sha alwashin zai taimaka wa ƙungiyar.

Ya buƙace su da su yi ƙoƙari su yi wa ƙungiyar tasu rajista a hukumance.

Loading

Tags: Dauda Abdullahi Kahutu RararakarramawaSakna Gadaztsofaffin jarumai mata
Previous Post

Cewar Minista: Gwamnatin Tinubu ba za ta daƙile ‘yancin aikin jarida ba

Next Post

Cewar Idris: Mu kare darajar muhalli, kuma mu kare Nijeriya daga labaran bogi

Related Posts

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano
Labarai

Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano

June 20, 2025
Next Post
Cewar Idris: Mu kare darajar muhalli, kuma mu kare Nijeriya daga labaran bogi

Cewar Idris: Mu kare darajar muhalli, kuma mu kare Nijeriya daga labaran bogi

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!