• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, April 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

* Masari, Barau Jibril da jigajigan 'yan siyasa sun halarci ɗaurin aure a Maiduguri

by ALI KANO
April 25, 2025
in Ranar Murna
0
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

Amarya da ango: Rarara da Ayshatulhumairah

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙi Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu (Rarara) ya auri daɗaɗɗiyar aminiyar sa, Hajiya Aisha Ahmad Idris (A’ishatulhumaira) a yau a Maiduguri, Jihar Borno.

An ɗaura auren a kan sadaki N500,000 bayan sallar Juma’a, kuma an biya lakadan.

Ɗimbin jigajigan ‘yan siyasa sun halarci ɗaurin auren. Sun haɗa da tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari, da Mataimakin Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Barau Jibril.

Mai taimaka wa Shugaban Ƙasa na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Malam Abdulaziz Abdulaziz, shi ya jagoranci tawagar shugaban ƙasa zuwa wajen ɗaurin auren.

A ‘yan fim kuma akwai manyan aminan angon, wato Alhaji Isma’il Na’abba Afakallahu da Malam Baban Chinedu.

Hon. Masari da Sanata Barau Jibril da sauran jama’a a lokacin da ake ɗaurin auren a Maiduguri

Ɗaurin auren ya ba mutane mamaki duk da yake kusan kowa ya san danyen ganyen da ke tsakanin aminan biyu.

A tsawon shekaru, ko wa ya ga zara, to zai ga wata, wato duk inda aka ga mawaƙin, to za a gan shi tare da Aisha wadda ita ce manajar kuɗin da kuma ‘yar amshi a duk dandalin da ya bayyana domin waƙa.

Amarya A’ishatulhumaira dai furodusa ce kuma jaruma a Kannywood, kuma tana taɓa harkar kasuwanci.

A yanzu ta zama mata ta huɗu ta Rarara, wanda yana da mata uku kafin wannan auren.

Ɗaurin auren ya burge mutane matuƙa.

Kowa yana yi masu fatan alheri tare da addu’ar Allah ya ba su zaman lafiya.

Dandazon jama’a a wurin ɗaurin auren
Amarya Aisha da ango Dauda Rarara

Loading

Tags: Aisha Ahmad Idris A'ishatulhumairaDauda Abdullahi Kahutu Rararaɗaurin aure
Previous Post

Jirgin Farko Daga Minna Zuwa Abuja Ya Nuna Haɗin Gwiwar Gwamnatin Tarayya Da Jihohi – Idris

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabon gidan yana don inganta tsarin sayayya a ma’aikatu

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabon gidan yana don inganta tsarin sayayya a ma’aikatu

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabon gidan yana don inganta tsarin sayayya a ma’aikatu

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!