• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, July 19, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Sakamakon ƙazafi, MOPPAN ta maka ɗan TikTok, Ahmed Pasali a kotu

by ABBA MUHAMMAD
March 2, 2025
in Labarai
0
Sakamakon ƙazafi, MOPPAN ta maka ɗan TikTok, Ahmed Pasali a kotu

Ahmad Pasali

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta maka wani matashi ɗan TikTok mai suna Ahmed Pasali a kotu bisa zargin sa da yaɗa kalamai na ɓata suna da kuma ƙazafi da ya yi ga wasu jarumai da ma Kannywood baki ɗaya.

Jami’in yaɗa labarai na ƙungiyar, Malam Ibrahim Amarawa ya ba da sanarwa a takardar manema labarai a daren jiya Asabar cewa, “Shi dai Ahmed Pasali ya yi wannan katoɓara ne a wani faifan bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, inda hakan ya sa ƙungiyar ta MOPPAN ta garzaya ta yanko masa sammaci a wata babbar kotu da ke garin Jos domin ganin ya fuskanci hukunci.”

Amarawa ya ce tuni dai Upper Area Court da ke Kasuwar Nama ta umarci Pasali da ya bayyana a gaban ta ranar Litinin, 4 ga Maris, domin fuskantar tuhumar da ake masa.

Takardar sammacin da kotu ta ba Pasali

Da yake ƙarin haske kan lamarin, Shugaban MOPPAN na ƙasa, Malam Maikuɗi Umar Cashman, ya ce, “Wannan sabon shugabanci na MOPPAN ya sha alwashin cewa ba zai saurara wa duk wani wanda ya yi yunƙurin ɓata suna ko ɓatanci ga ‘ya’yan wannan masana’anta ta Kannywood ba.”

Loading

Tags: Ahmed PasalikotuMOPPANUmar Maikuɗi Cashman
Previous Post

Ba faɗuwar zaɓen MOPPAN ta sa muka kafa ƙungiyar NEKAGA ba, inji Ability 

Next Post

Zargin ɓata sunan Kannywood: kotu ta tura ɗan TikTok Ahmed Pasali zuwa kurkuku

Related Posts

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Next Post
Sakamakon ƙazafi, MOPPAN ta maka ɗan TikTok, Ahmed Pasali a kotu

Zargin ɓata sunan Kannywood: kotu ta tura ɗan TikTok Ahmed Pasali zuwa kurkuku

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!