• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

A’isha ‘yar marigayi mawaƙi Isyaku Forest za ta yi aure a ranar Lahadi

by DAGA ABBA MUHAMMAD
September 7, 2022
in Ranar Murna
0
Marigayi Isyaku Forest da katin auren 'yar sa A'isha

Marigayi Isyaku Forest da katin auren 'yar sa A'isha

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƊIYAR fitaccen mawaƙin nan da ya riga mu gidan gaskiya, Alhaji Isyaku Muhammad Forest, za ta yi aure a ranar Lahadi, 11 ga Satumba, 2022.

Za a ɗaura auren A’isha Muhammad Forest da sahibin ta, Habibu Gambo Shu’aibu, da ƙarfe 11:00 na safe a masallacin Juma’a na Al-Ansar da ke unguwar Maidile, a Kano, kusa da gidan mahaifin ta.

Aminin marigayin, furodusa Usman Mu’azu, shi ne ya ba da sanarwar gayyatar ɗaurin auren a Instagram.

Idan masu karatun mu ba su manta ba, mujallar Fim ta ba da labarin rasuwar Isyaku Forest a ranar Asabar, 4 ga Satumba, 2021 a wani asibitin kuɗi da ke Titin Karkasara a Kano, bayan sha jinya.

Allah ya jiƙan sa, su kuma su A’isha da Habibu mu na addu’ar Allah ya ba su zaman lafiya da albarkar aure.

Loading

Tags: A'isha Muhammad ForestamaryaangoaureHabibu Gambo Shu'aibuIsyaku ForestKanoMaidilemawaƙiUsman Mu'azu.
Previous Post

Kotun Musulunci da Sufeto-Janar sun umarci ‘yan sandan Kano su binciki Ado Gwanja, Safara’u, Amude Booth da wasu ‘yan fim

Next Post

Siyasar 2023: Zan yi kyakkyawar tafiya da ‘yan Kannywood idan na zama gwamnan Kano, inji Gawuna

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Dakta Gawuna (a tsakiya) tare da Alh. Kabiru Maikaba (a dama) da Alh. Shu'aibu Yawale a lokacin ziyarar

Siyasar 2023: Zan yi kyakkyawar tafiya da 'yan Kannywood idan na zama gwamnan Kano, inji Gawuna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!