• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Bikin auren jarumar Kannywood Ruƙayya Dawayya da shugaban Hukumar Tace Finafinai, Afakallah ya matso

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
October 5, 2022
in Ranar Murna
2
Dawayya da Afakallah

Dawayya da Afakallah

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YANZU da damina ta fara zuwa ƙarshe, hankalin wasu ‘yan fim ya koma kan batun auren nan da aka jima ana tsimayen sa, wato na jarumar Kannywood, Hajiya Ruƙayya Umar Santa (Dawayya)  da Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Alhaji Isma’il Na’abba (Afakallah).

Wasu da mujallar Fim ta zanta da su, amma su ka buƙaci a sakaya sunan su, sun ce sun ƙosa a zo a yi bikin, su na faɗin, “A gaskiya sun dace”.

Mujallar Fim ta ji daga wata majiya mai ƙarfi kan lamarin cewa shirye-shiryen bikin sun kankama.

A kan gaskiyar batun auren, majiyar ta ce: “To ai ba tun yanzu aka fara yin batun auren ba. Ko makaho a Kannuwood ya san akwai soyayya tsakanin Dawayya da Afakallah.

“Soyayya ce da aka daɗe ana yin ta a ƙarƙashin ƙasa, ba tare da sun bayyana wa duniya ta sani ba, sai a yanzu da aski ya zo gaban goshi ne ya sa ita Ruƙayya Dawayya ta fara ɗora hoton Afakallah a ‘status’ ɗin ta na WhatsApp da TikTok da kuma Instagram tare da yin wasu bayanai masu nuna alamar akwai soyayya mai ƙarfin gaske  a tsakanin su.”

Majiyar ta ƙara da cewa: “Akwai maganar auren, kuma daga yanzu zuwa kowane lokaci za a iya yin sa.

“Ana cewa ba wani taro za a yi ba, za dai a ɗaura aure ne kawai amarya ta tare, amma dai mu mun dage a kan lallai sai an yi dina. Dawayya ba ƙaramar jaruma ba ce, kuma shi oga kowa dai ya san matsayin sa da muƙamin sa a gwamnati da ma siyasa. Don haka, za mu yi biki sosai.

“Da zarar sun kammala shirin da su ke yi, za a ji sanarwar ɗaurin auren. Ba wani abu ba ne da za mu ɓoye.”

“My hubby”, wato “Miji na”: Hoton Ruƙayya Dawayya da Isma’il Afakallah wanda jarumar ta wallafa a TikTok da Instagram

Wakilin mu ya lura da yadda jarumar, wadda kuma furodusa ce, ta mayar da al’amuran ta na soshiyal midiya ga Afakallah, musamman wajen wallafa hotunan sa da bidiyon sa, har ma da na ‘ya’yan sa, a shafukan ta. Shi ɗin ma ya na kula ta a duk lokacin da ta wallafa abin da ya shafe shi.

 A saƙon da ta wallafa a Instagram a ranar 15 ga Yuli, 2022, Dawayya ta ce samun Afakallah da ta yi a matsayin miji, Allah ne ya amsa addu’ar ta. Ta ce, “Samun masoyi na gaskiya a wannan zamanin da rashin gaskiya ya yi yawa sai ƙarfin addu’a. Alhamdu lillahi ya Rabbi lakal hamdu wash shukhur. Allah na gode maka da ka amsa addu’a ta. Khairun nas man yanfa’un nas.”

Hoton sa da ta ɗora a ranar 14 ga Agusta tare da alamomin ƙauna da kuma addu’ar “Khairun nas man yanfa’un nas” ya ƙara bayyanar da soyayyar tasu a fili.

Ɗimbin ‘yan fim da sauran jama’a sun taya Dawayya da Afakallah murnar wannan abu da su ke shirin yi, su na faɗin Allah ya kai mu lokacin lafiya.

To, amin.

Loading

Tags: aurecensorshipHukumar Tace Finafinai ta Jihar KanoKanoRuƙayya DawayyaRuƙayya Umar Santasoshiyal midiyasoyayyaZaɓen 2023
Previous Post

Rikicin mawaƙa: Ummi B.Y. ta maka El-Mu’az Birniwa a kotu a Kaduna

Next Post

Zaɓen 2023: Jam’iyyu 18 ne za su yi takara gwamna a jihohi 28, mutum 10,231 ke neman kujerar Majalisar Dokoki – INEC

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban INEC

Zaɓen 2023: Jam'iyyu 18 ne za su yi takara gwamna a jihohi 28, mutum 10,231 ke neman kujerar Majalisar Dokoki - INEC

Comments 2

  1. Pingback: Bikin auren jarumar kannywood Rukayya Dawayya da da shugaban hukumar tace fina-finai Afakalla ya matso kusa - Kyauta Blog
  2. Pingback: Kwanannan Za a Daura Auren Jaruma Ruƙayya Dawayya Da Shugaban Hukumar Tace Finafinai, Afakallah - LastNg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!