• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, July 1, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

BA RABO DA GWANI BA: TUNAWA DA AHMED S. NUHU DA HAWWA ALI DODO

by DAGA WAKILIN MU
January 2, 2018
in Labarai
0
Ahmed S. Nuhu

Ahmed S. Nuhu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Allahu Akbar! Rai bakon duniya. A duk sabuwar shekara jama’a, musamman masoyan ‘yan fim, na tunawa da rasuwar manyan jaruman Kannywood guda biyu – wato Ahmed S. Nuhu da Hawwa Ali Dodo.

Dukkan su sun rasu ne a ranar 1 ga watan Janairu. To amma ba a cikin shekara daya su ka rasu ba. Ahmed ya rasu a cikin 2007 (shekara 11 kenan), ita kuma Hawwa (wadda ake yi wa lakabi da Biba Problem) ta rasu a cikin 2010 (shekara takwas).

Ban da wannan, kowannen su ya rasu a had’arin mota ne. Ahmed ya rasu tare da wasu abokan sa biyu a cikin Jihar Bauchi a kan hanyar su ta zuwa Maiduguri lokacin da motar sa da ya ke tukawa ta kwace ta yi kundunbala da su.

Ita kuma Hawwa, ta rasu ne a kan hanyar ta ta komawa Kano daga Jos, Jihar Filato, kafin su kai Saminaka a Jihar Kaduna, lokacin da mortar su ta haya kirar VW Golf ta fadi da su.

Hawwa Lai Dodo

A lokacin mutuwar sa, shi Ahmed bai dade da auren fitacciyar jaruma Hafsat Shehu ba. Ita kuma Hawwa ba ta yi auren fari ba. Hasali ma dai ta ziyarci wani saurayin ta a Jos din ne wanda ya fada wa mujallar Fim cewa ta je ne domin su yanke shawara kan bikin auren su da ya karato.

Bayan mutuwar Ahmed, lokacin da babban aminin sa Ali Nuhu ya samu haihuwar d’a namiji sai ya rada masa sunan Ahmed din. Yanzu haka yaron ya girma har ya zama jarumin fim da ya ci kyaututtukan kwarewa a rol din yara a bukukuwan gasar finafinai daban-daban.

Wadannan mace-mace su na daga cikin manyan mace-macen da su ka gigita ‘yan fim da masoyan su, wanda har yau ba a fasa yi masu addu’a ba.

Allah Ya rahamshe su, amin.

Loading

Previous Post

Tsakanin Sarkin Kano Sanusi, Mamman Shata da Ɗanmani Caji

Next Post

Zango stirs controversy with wife photo splash

Related Posts

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano
Labarai

Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano

June 20, 2025
Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza
Labarai

Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza

June 20, 2025
Next Post
Zango stirs controversy with wife photo splash

Zango stirs controversy with wife photo splash

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!