• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Wata jami’ar ƙasar Panama za ta ba Rarara digirin girmamawa na dakta

by MUKHTAR YAKUBU
September 18, 2025
in Labarai
0
Wata jami’ar ƙasar Panama  za ta ba Rarara digirin girmamawa na dakta

Alhaji Dauda Adamu Kakutu (Rarara)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

WATA jami’a mai suna European American University daga ƙasar Panama za ta ba fitaccen mawaƙi Alhaji Dauda Adamu Kakutu (Rarara) digirin girmamawa na dakta jibi Asabar.

Za a gudanar da taron bada digirin a otal ɗin NICON Luxury da ke Garki, Abuja, da misalin ƙarfe 11:30 na rana.

Za a ba Rarara digirin ne a matsayin sa na fitaccen mawaƙi wanda ya bayar da gudunmawar a fannin cigaba a waƙoƙin Hausa.

Wannan shi ne karo na farko da zai samu irin wannan babbar karramawar mai girma.

Fostar bukin bada digirin ga Rarara

Jami’o’i daga ciki da wajen ƙasar nan sun sha bai wa mawaƙan Hausa digirin girmamawa na dakta. Sun haɗa da Jama’ar Ahmadu Bello (ABU) ta Zariya da ta ba Alhaji Mamman Shata, da Jami’ar Jos ta ba Alhaji Adamu Ɗanmaraya Jos.

A mawaƙan zamani ma akwai Aminu Ladan Abubakar (Ala) da wata jami’a da ke ƙasar Togo ta ba shi shekaru biyar da suka gabata, da Nura M. Inuwa da ya samu daga jami’ar Maryam Abacha American University.

A ‘yan kuma, Ali Nuhu da Abdul Amart Mohammed ma an ba su.

Loading

Previous Post

Muƙabala: Hukumar Tace Finafinai ba ta da hurumin gayyatar mawaƙa, inji lauya Abba Hikima Fagge

Next Post

Wata ‘jami’a’ ta ba Rarara ‘digirin girmamawa’ na dakta

Related Posts

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama
Labarai

Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama

August 2, 2026
Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11
Labarai

Yadda gwajin ƙwayoyin halitta na jini ya kawo ƙarshen auren Adam A. Zango da Maimuna Musa bayan watanni 11

August 1, 2026
Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano
Labarai

Jami’an gwamnati sun yi zama da Kannywood domin fara aiwatar da shirin ba da inshorar lafiya kyauta ga ‘yan fim na Kano

July 15, 2026
Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu
Labarai

Kannywood tana buƙatar farfaɗo da gidajen sinima domin bunƙasa tattalin arzikin ƙirƙira – Sani Mu’azu

July 14, 2026
A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti
Labarai

A hira da mujallar Fim, mawaƙi Ado Gwanja ya aiko da saƙo ga masoyan sa daga gadon asibiti

July 9, 2026
Next Post
Wata ‘jami’a’ ta ba Rarara ‘digirin girmamawa’ na dakta

Wata 'jami'a' ta ba Rarara 'digirin girmamawa' na dakta

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!