• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, June 13, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Adam A. Zango ya yi wa aminan sa, Kochila da Sabzor kyautar motoci

by DAGA ABBA MUHAMMAD
April 17, 2022
in Labarai
0
Safzor (sama, a hagu) da Zango da kuma motar da aka bayar

Safzor (sama, a hagu) da Zango da kuma motar da aka bayar

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN jarumi kuma mawaƙi Adam A. Zango ya shi sahun ‘yan fim masu bada kyautar mota, inda ya fara tasa kyautar ga aminin sa, jarumi Jamilu Adamu Kochila.

Zango, wanda darakta ne kuma furodusa, shi ne mamallakin Prince Zango Production da White House Family, a Kaduna.

Kochila ya samu kyautar motar ne a ranar Asabar, 5 ga Mayu, 2022, inda Zango ya gwangwaje shi da Honda Anaconder baƙa. 

Ya yi murna sosai da wannan kyauta da ya samu, kuma abokan sana’ar sa sun taya shi murna tare da yi wa Zango addu’ar samun ƙarin buɗi.

Bayan wannan, sai kuma Zango ya gwangwaje ɗaya daga cikin hadiman sa, wato Saifullahi Safzor, da dalleliyar mota ƙirar Marsandi mai kalar toka.

Jarumin ya yi wa Safzor kyautar ne a ranar Alhamis, 14 ga Afrilu, 2022. Shi Safzor ɗin ya nuna farin cikin sa da samun gagarumar kyauta daga ubangidan sa.

Abokan sana’ar waɗannan mutane biyu sun yi ta yaɗa hotunan motocin wanda aka haɗa hoton Zango duk a jikin hoton.

Waɗannan kyaututtuka sun nuna irin riƙon amanar da waɗannan bayin Allah su ka yi wa Zango, domin da dama daga cikin waɗanda jarumin ke ja a jika sun guje shi daga baya. Su kuwa har yanzu su na tare da shi kai da fata.

Hasali ma a yanzu duk inda Zango ya saka ƙafa, za ka ga Kochila a wurin.

Allah ya sa alheri.

Loading

Tags: Adam A. ZangoJamilu Adamu KochilakyautaSaifullahi Safzor
Previous Post

Yadda ɗa na, Garkuwa, ya rasu a cikin kogi – Mawaƙi Abubakar Yarima

Next Post

Nafisa Abdullahi ta tayar da ƙura kan yawan haihuwar ‘ya’ya barkatai

Related Posts

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim
Labarai

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

June 2, 2025
Next Post
Nafisat Abdullahi

Nafisa Abdullahi ta tayar da ƙura kan yawan haihuwar 'ya'ya barkatai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!