• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Aure: Saleem Tijjani Ibrahim da Kaltume sun zama ɗaya

by DAGA ABBA MUHAMMAD
November 24, 2022
in Ranar Murna
0
Amarya da ango tare da abokan aikin sa na JTV

Amarya da ango tare da abokan aikin sa na JTV

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A JIYA Juma’a, 25 ga Nuwamba, 2022 aka ɗaura auren babban ɗan shahararren daraktan nan na Kannywood, marigayi Tijjani Ibrahim, wato Saleem.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa an ɗaura auren Saleem Tijjani Ibrahim da sahibar sa, Kaltume Zubairu, da misalin ƙarfe 2:00 na rana a masallacin Juma’a na Garu da ke Fadar Sarkin Dutse, Jihar Jigawa, a kan sadaki N50,000.

Wamban Dutse da Farfesa Ado Bala su ne su ka karɓar wa ango aure, Barwan Dutse kuma waliyin amarya.

Saleem Tijjani Ibrahim da Wamban Dutse, Alh. Mustapha Amin Dutse, mni, a wurin ɗaurin auren

Waɗanda su ka halarci ɗaurin auren sun haɗa da Group Captain Suleiman Adamu (rtd),  Alh. (Dr.) Ishaq Hadejia (Manajan Daraktan gidan Talbijin na Jigawa), Ma’ajin Hadejia, Ɗanburan ɗin Dutse, ma’aikatan Gidan Talbijin da Rediyo na Jigawa, ma’aikatan Hukumar Ruwa ta Jihar Kano, ma’aikatan Gadawur Global Investment Ltd, da sauran ‘yan’uwa da abokan arziƙi.

Saleem ya yi wa mahaifiyar sa da ‘yan’uwa da abokan arziƙi godiya.

A ɓangaren Kannywood kuma ya yi godiya ga Farfesa Umar Farouk Jibril, Dakta Ahmad Muhammad Sarari, Alhaji Bashir Nayaya, Nasir B. Muhammad, Mika’il Isa Bin Hassan (Gidigo), Tijjani Ahmad (Continuity), Amin M. Auwal, Bello Minna, da Murtada Arewa24.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Loading

Previous Post

Gwamnatin Tarayya ta fara raba kuɗin tallafi ga mutum 5,428 a Neja

Next Post

KILAF 2022: Sarkin Kano ya buƙaci ‘yan Kannywood su kyautata al’adu a finafinai

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Turakin Kano, Alhaji Abdullahi Lamiɗo Sunusi Bayero, ya na gabatar da jawabi a wajen buɗe KILAF 2022

KILAF 2022: Sarkin Kano ya buƙaci 'yan Kannywood su kyautata al'adu a finafinai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!