• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, April 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

by ABBA MUHAMMAD
June 11, 2025
in Labarai
0
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

Hotunan Momoh da Mansurah da Madam Korede ta haɗa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAMMACIN jiya Talata soshiyal midiya ta ɗauka ta ko’ina cewa tsohuwar jaruma a Kannywood Mansurah Isah da jarumi Aminu A. Shariff (Momoh) za su yi aure.

Labarin ya samo asali ne daga wani rubutu da jaruma Maryam Aliyu Obaje (Madam Korede) ta yi inda saka hoton jaruman da cewa, “Allahummabarik, ‘Jorda 2025’.”

Ta ƙara da cewa, “Mansura Isah & Aminu Shariff Momo, tomorrow if you no get kampala stay at home.”

Ganin wannan rubutu ya sa ko’ina ya ɗauka cewa Mansura da Momoh za su yi aure ne, ‘yan soshiyal midiya suka dinga yaɗawa.

Sai dai kuma a yau wani bidiyo ya ɓulla inda furodusa Abdul’aziz Ɗan Small ya ɗora bidiyon Mansurah, kuma ya rubuta: “On set Jorda with my director.”

Wannan ya nuna cewa lallai fim suke ɗauka mai suna ‘Jorda’, wanda aka fara ɗaukar sa a yau, kuma ita Mansurar ce daraktar fim ɗin da kan ta.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa yanzu dai ta tabbata cewa zancen Mansurah da Momoh za su yi aure duk ji-ta-ji-ta ce.

Loading

Tags: Aminu A. Shariffaureji-ta-ji-taMansurah IsahMomoh
Previous Post

Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa yekuwar rigakafin cutar ƙyandar Jamus

Next Post

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!