ALLAH ya azurta mawaƙin Kannywood, Zayyanu Abubakar Extra, da maiɗakin sa, Nana Firdausi, da samun ɗa namiji. Nana Firdausi ta...
Read moreTA faru ta ƙare. A yau Juma'a, 16 ga Yuni, 2023 aka ɗaura auren mawaƙin gambara, Abubakar Ibrahim, wanda aka...
Read moreDA safiyar wannan rana ta Asabar, 3 ga Yuni, 2023 aka ɗaura auren Zainab Sunusi, babbar 'yar fitacciyar marubuciya Alawiyya...
Read moreA JIYA Asabar, 27 ga Mayu, 2023 aka ɗaura auren sanannen mai ba da sutura kuma jarumi a Kannywood, Sadiqu...
Read moreTO, shi ma dai makaɗi, mawaƙi kuma jarumi a Kannywood, wato Kabiru A. Zango KB Zango, ƙane ga jarumi Adam...
Read moreFURODUSA kuma ɗan kasuwar finafinai a Kannywood, Alhaji Muhammad Rabi’u Koli, ya bayyana farin ciki kan aurar da 'yar sa...
Read moreYAU saura kwana biyu shahararren mai ba da sutura kuma jarumi a Kannywood, wato Sadiqu Artist, ya zama angon Amina...
Read moreSANANNEN mai ba da sutura kuma jarumi a Kannywood, Sadiqu Ahmad, wanda aka fi sani da Artist, shi ma lokacin...
Read moreALƘAWARI ya cika. A ranar Juma'a, 19 ga Mayu, 2023 aka ɗaura auren matashin mawaƙin Kannywood, Abba Zakin Hausa, da...
Read moreFURODUSA kuma ɗan kasuwar finafinai a Kannywood, Alhaji Muhammad Rabi'u Koli, zai aurar da 'yar sa ta farko. Za a...
Read more© 2024 Mujallar Fim