• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Yadda hotunan kafin auren jarumi Sadiqu Artiste da Amina su ka karaɗe soshiyal midiya

by DAGA ABBA MUHAMMAD
May 25, 2023
in Ranar Murna
0
Sadiqu Artiste da Amina Aminu

Sadiqu Artiste da Amina Aminu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

YAU saura kwana biyu shahararren mai ba da sutura kuma jarumi a Kannywood, wato Sadiqu Artist, ya zama angon Amina Aminu (Hajiya).

Kamar yadda yawancin ‘yan Kannywood su ke yi, shi ma angon da amaryar tasa sun yi hotunan kafin aure (pre-wedding pictures) da su ka ƙayatar da masoyan su da abokan sana’ar Artist.

Duk inda ka leƙa a soshiyal midiya, hotunan ake yaɗawa.

Ango da amarya: Sadiqu na faɗa wa Amina magana mai daɗi

Mujallar Fim ta lura da cewa hotunan kafin auren Sadiqu da na mawaƙi

Adamu Mohammed Turaki (A. Wamba) da amaryar sa Hadiza Hassan Galadima, wanda a yi bikin auren su a Fabrairu, sun fi ɗaukar hankalin mutane a Kannywood a cikin wannan shekarar.

Sadiqu da Amina (Hajiya)

Loading

Tags: A WambaAmina Aminu Hajiyaɗaurin aurehotunan kafin aurepre-wedding photosSadiqu Artistesoshiyal midiya
Previous Post

Ƙungiyar ‘yan fim, MOPPAN, za ta yi taron ta na shekara

Next Post

Ƙaryar banza ce wai gwamnatin Katsina ta ba ni da Rarara agajin naira miliyan tamanin – Baban Chinedu

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Yusuf Baban Chinedu da takardar da aka yaɗa

Ƙaryar banza ce wai gwamnatin Katsina ta ba ni da Rarara agajin naira miliyan tamanin - Baban Chinedu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!