• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ƙungiyar ‘yan fim, MOPPAN, za ta yi taron ta na shekara

by DAGA ABBA MUHAMMAD
May 24, 2023
in Labarai
0
Dakta Ahmad Muhammad Sarari

Dakta Ahmad Muhammad Sarari, Shugaban MOPPAN na Ƙasa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya ta Nijeriya (MOPPAN) ta kira taron shekara na shugabannin ta na ƙasa na jihohi da sakatarorin su.

Sanarwar kiran taron, wadda kakakin ƙungiyar, Malam Al-Amin Ciroma, ne ya rattaba wa hannu, ta ce: “Bayan dogon nazari da tsare-tsare, kusan tun daga ƙarshen shekarar 2022, Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Harkar Fim ta Ƙasa, MOPPAN, yanzu ta cimma matsayar gayyatar dukkannin shugabannin ta na ƙasa da kuma shugabannin jihohi da sakatarorin su zuwa taron ta na wakilai na shekara, wato ‘Annual Delegates’ Conference’.”

Ya ce za a gudanar da taron ne a ranar Asabar, 10 ga Yuni, 2023 da misalin ƙarfe 2:00 na rana, a ɗakin taro na Kannywood TV da ke kan Titin Muhammadu Buhari, Tudun Yola, cikon birnin Kano.

To, Allah ya ba da ikon halarta, amin summa amin.

Loading

Tags: Ahmad SarariAl-Amin CiromaMOPPANTaro
Previous Post

Bayan an kasa shi a wajen A’isha Tsamiya, Sadiqu Artist ya haɗu da rabon sa – Zai angwance da Amina a ranar Asabar

Next Post

Yadda hotunan kafin auren jarumi Sadiqu Artiste da Amina su ka karaɗe soshiyal midiya

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Sadiqu Artiste da Amina Aminu

Yadda hotunan kafin auren jarumi Sadiqu Artiste da Amina su ka karaɗe soshiyal midiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!