Masu aibanta ni kan Wasila ku tuba ku daina – Ciroma
FITACCEN jarumi kuma darakta a Kannywood, Malam Al-Amin Ciroma, ya yi kira ga masu aibanta shi kan zaman auren sa ...
FITACCEN jarumi kuma darakta a Kannywood, Malam Al-Amin Ciroma, ya yi kira ga masu aibanta shi kan zaman auren sa ...
ALLAH ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Wasila Isma'il, rasuwa a yau Lahadi, lamarin da ya girgiza ba ma masana'antar ...
DARAKTAN yaɗa labarai da harkokin jama’a na sabuwar ƙungiyar masu shirya finafinai ta Nijeriya, KAFIGAN, Malam Al-Amin Ciroma, ya aje ...
DARAKTA a Kannywood, Malam Al-Amin Ciroma, zai angwance a farkon watan gobe. Daraktan, wanda kuma fitaccen jarumi ne, zai yi ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Fina-finai ta Nijeriya (MOPPAN), ta gudanar da taro a Abuja, inda ta ƙaddamar da kwamitin zaɓe da ...
SHUGABAN riƙo na Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Habibu Barde Muhammad, ya taya Sakataren Yaɗa Labarai na ...
HUKUMAR Daraktocin gidan talbijin na Tozali ta naɗa Kakakin Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), darakta kuma jarumi, Malam ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta bayyana cewa ta kaɗu game da murabus ɗin da Kwamandan Hukumar Hisbah ...
AUREN nan mai ban-sha'awa na tsohuwar jarumar Kannywood, Wasila Isma'il, da darakta kuma jarumi Al-Amin Ciroma, ya mutu, a labarin ...
HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya ta Nijeriya (MOPPAN) ta kira taron shekara na shugabannin ta na ƙasa na jihohi da sakatarorin ...
© 2024 Mujallar Fim