• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Masu aibanta ni kan Wasila ku tuba ku daina – Ciroma

by FATI ABDUL
May 31, 2026
in Labarai
0
Masu aibanta ni kan Wasila ku tuba ku daina – Ciroma

Ciroma da Wasila

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN jarumi kuma darakta a Kannywood, Malam Al-Amin Ciroma, ya yi kira ga masu aibanta shi kan zaman auren sa da marigayiya Wasila Isma’il da su ji tsoron Allah su daina.

Ya ce idan har ba su tuba suka daina ba, to sai Allah ya tambaye su a ranar lahira. Mutane sun soki Ciroma da yin watsi da Wasila da ‘ya’yan su bayan mutuwar auren su.

Ciroma ya yi martani ga irin waɗannan mutanen ne a yau da Wasila ta cika kwana bakwai da rasuwa, cikin wani saƙo da ya wallafa a soshiyal midiya mai taken, “Addu’ar Bakwai na Wasila.”

Ga yadda cikakken rubutun nasa yake:

“ADDU’AR BAKWAI NA WASILA.

“A yau, Lahadi 31 ga Mayun 2026 ce rana ta bakwai bayan rasuwar UWAR ‘YA’YANA, WASILA ISMA’IL, wadda ta rasu a ranar 24 ga Mayu, 2026.

“A matsayi na na wanda ya zauna da ita, har na tsawon Shekaru 20, da watanni Takwas da kuma kwanaki 14, na tsaya kan kabarin ta, ina mai ƙara yi ma ta addu’a, tare da yafe ma ta kurakuran da duk ta yi mani, tun farkon zaman mu zuwa ranar da ta bar duniya.

“Saboda haka, zan yi amfani da wannan damar wajen nema mata yafiyar kowa daga cikin ‘yan’uwa da abokan arziki.

“Allah Ta’ala Ya gafarta ma Wasila, Ya sa ta huta. Mu kuma da ke raye, Allah Ta’ala Ya sa mu gama lafiya, bi Haqqi La’ila ha ilLah, Muhammadu Rasulullah (saw).

“A ƙarshe, ina yi mana NASIHA, musamman masu shiga sharo-ba-shanu, suke tura min saƙonni ko maganganu marasa daɗi, a yayin da ba su ma san me ya faru tsakanin mu da Wasila ba, DA SU JI TSORON ALLAH.

“Bai kamata kuna ta tsoma baki, kan abin da ba ku da ilimi a kai ba. Har masu wannan abin ba su Tuba sun daina ba, za su tsaya gaban Allah su bayar da shaida.

“Na yi ta samun saƙonni na private, da text messages ɗin da ba su da adadi kan rashin adalci da suke yi.

“A ƙarshe:
“Ni, Al-Amin Ciroma, fata na shi ne Allah Ya gafarta ma Wasila. Allah Ya gafarta wa iyayen mu, da dukkanin ‘yan’uwan mu da suka riga mu gidan gaskiya. Allah Ya sa sun huta.

“Mu kuma, Allah Ya sa mu gama lafiya, alfarmar Sayyidina Rasulullahi (sawa), Ameeeen 🤲

A. Ciroma
May 31, 2026.”

Loading

Tags: addu'aAl-Amin CiromamutuwaWasila Isma'il
Previous Post

‘Yan Kannywood sun taya jaruma Radeeya Jibrin murna kan auren bazata

Next Post

Shiga ta fim ta sa wanda zan aura ya ce na zama karuwa ba zai aure ni ba – Bilkisu Umar Aliyu

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Shiga ta fim ta sa wanda zan aura ya ce na zama karuwa ba zai aure ni ba – Bilkisu Umar Aliyu

Shiga ta fim ta sa wanda zan aura ya ce na zama karuwa ba zai aure ni ba - Bilkisu Umar Aliyu

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!