• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, August 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Bayan an kasa shi a wajen A’isha Tsamiya, Sadiqu Artist ya haɗu da rabon sa – Zai angwance da Amina a ranar Asabar

by DAGA ABBA MUHAMMAD
May 22, 2023
in Ranar Murna
0
Sadiqu Ahmad (Artist) da kyakkyawar amaryar sa, Amina Aminu

Sadiqu Ahmad (Artist) da kyakkyawar amaryar sa, Amina Aminu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SANANNEN mai ba da sutura kuma jarumi a Kannywood, Sadiqu Ahmad, wanda aka fi sani da Artist, shi ma lokacin aure ya yi, domin kuwa za a haɗa shi da masoyiyar sa Amina Aminu (Hajiya) a ranar Asabar, 27 ga Mayu, 2023.

Za a ɗaura auren su da misalin ƙarfe 11:00 na safe a masallacin Wudilawa da ke Titin Gidan Sarki, kusa da sakatariyar Municipal, a Birnin Kano.

Za a haɗu a bakin Hikima Multimedia, inda daga nan za a wuce wurin ɗaurin auren. Sannan akwai walima bayan ɗaurin aure, sai dai ba a bayyana inda za a yi ba.

Abin ya zo! Sadiqu Artist da Hajiya

Sadiqu Artist ya na ɗaya daga cikin mutanen da ake ganin cewa sun ƙi aure a Kannywood, kasancewar a baya ya yi soyayya da jaruma A’isha Tsamiya, wadda ta yi auren ta ta bar shi.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa a baya an sha kai ruwa rana tsakanin Artist da darakta Mu’azzam Idi Yari a kan ita A’isha Tsamiya ɗin, amma a ƙarshe duk su biyun babu wanda ya samu nasarar auren ta, wani ya laɓaɓo ya yi masu kwaf ɗaya.

Da ma Hausawa sun ce matar mutum kabarin shi.

Loading

Tags: A'isha Aliyu TsamiyaAmina Aminuɗaurin aureHikima MultimediaKanoSadiqu Artist
Previous Post

Cewar Misbahu: Mulkin mamulkatu ne Dakta Sarari ya ke yi wa Kannywood

Next Post

Ƙungiyar ‘yan fim, MOPPAN, za ta yi taron ta na shekara

Related Posts

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Next Post
Dakta Ahmad Muhammad Sarari

Ƙungiyar 'yan fim, MOPPAN, za ta yi taron ta na shekara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!