• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mawaƙi a Kannywood, Abba Zakin Hausa, ya zama angon Asiya

by DAGA ABBA MUHAMMAD
May 20, 2023
in Ranar Murna
0
Abba Zakin Hausa da 'yan'uwan sa jim kaɗan bayan ɗaurin auren a Zariya

Abba Zakin Hausa da 'yan'uwan sa jim kaɗan bayan ɗaurin auren a Zariya

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALƘAWARI ya cika. A ranar Juma’a, 19 ga Mayu, 2023 aka ɗaura auren matashin mawaƙin Kannywood, Abba Zakin Hausa, da abar ƙaunar sa, Asiya Muhammad.

An ɗaura auren da misalin ƙarfe 1:00 na rana a Masallacin Juma’a da ke tsohuwar kasuwar unguwar Ɗan Magaji, a Zariya, Jihar Kaduna, a kan sadaki N140,000.

Ango ya shaida wa mujallar Fim cewa babu wani shagali da aka yi, sai wa’azi da mahaifin sa ya shirya, wanda aka yi a masallaci bayan ɗaurin aure.

Ango Abba tare da su Ibrahim Ajilo Ɗanguziri

Amma kuma an buga wasan ƙwallon ƙafa na taya ango da amarya murna a filin wasa da ke cikin Buɗaɗɗiyar Jami’ar Nijeriya (National Open University of Nigeria) da ke Rigachikun, Kaduna, a washegarin ɗaurin auren.

Wasu daga cikin mahalarta ɗaurin auren sun haɗa da Ibrahim Ajilo Ɗanguziri, Zayyanu Extra, Hon. Jamilu A. Hasheem, Sir Jalal Isah, Sani Mai Maggi, Jamilu Jboy Kaduna, Shu’aibu Ɗan Mangu, Faisal Abnur, da sauran su.

Allah ya ba da zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Murmushi har kunne! Abba Zakin Hausa bayan ɗaurin auren sa

Loading

Tags: Abba Zakin HausaAsiya Muhammadɗaurin aureZariya
Previous Post

Maganin barin giɓi: Buhari ya umarci shugabannin Hukumar Haɓaka Arewa-maso-gabas da su kama aiki

Next Post

Cewar Misbahu: Mulkin mamulkatu ne Dakta Sarari ya ke yi wa Kannywood

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Hagu zuwa dama: Sarari, Misbahu da Khalid

Cewar Misbahu: Mulkin mamulkatu ne Dakta Sarari ya ke yi wa Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!