JARUMIN Kannywood, Malam Ibrahim Shu'aibu (wanda aka fi sani da suna Ibrahim 2-Effects) ya bayyana darussan da ya koya a...
Read moreSHUGABAN riƙo na Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Alhaji Habibu Barde Mohammed, ya bayyana cewa auren zumunci ne...
Read moreMAWAƘI a Kannywood, Alhaji Sanusi Ɗahiru Pambeguwa, ya aurar da 'yar sa Fatima a jiya Asabar. An ɗaurin auren Fatima...
Read moreMAWAƘI a Kannywood, Malam Sanusi Ɗahiru Pambeguwa, ya na gayyatar 'yan'uwa da abokan arziki zuwa ɗaurin auren 'yar sa, Fatima....
Read moreZULYADAINI, babban ɗan jarumi a Kannywood, Alhaji Isa Bello Ja, wanda ake yi wa laƙabi da Dattijon Arziki, zai yi...
Read moreA YAU Juma'a aka ɗaura auren mawaƙin Kannywood, Musa S.J. Dikko. An ɗaura auren sa da abar ƙaunar sa, Hauwa...
Read moreSHUGABAN riƙo na Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na ƙasa, Alhaji Habibu Barde Muhammad, zai aurar da...
Read moreBIKIN auren Sarra Tasi'u Ya'u Ɓaɓura, 'yar marubuciya kuma malama a Jami'ar Alqalam, Hajiya Bilkisu Yusuf Ali, taro ne na...
Read moreA yau Asabar aka ɗaura auren jarumi a Kannywood Abdoulfatah Omar (Mr. Pilo) da sahibar sa, Ummusalma Musa (Walida). An...
Read moreA YAU ne mata marubuta su ka yi dandazo a gidan 'yar'uwar su marubuciya , wato Malama Bilkisu Yusuf Ali,...
Read more© 2024 Mujallar Fim