• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood Abdoulfatah Mr Pilo ya zama angon Walida

by ABBA MUHAMMAD
February 10, 2024
in Ranar Murna
0
Jarumin Kannywood Abdoulfatah Mr Pilo ya zama angon Walida

Daga hagu: Abdul Amart, ango Abduoulfatah da

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A yau Asabar aka ɗaura auren jarumi a Kannywood Abdoulfatah Omar (Mr. Pilo) da sahibar sa, Ummusalma Musa (Walida).

An ɗaura auren da misalin ƙarfe 11:30 na safe a gida mai lamba 136, Unguwar Ƙaura, cikin Birnin Zariya, Jihar Kaduna, a kan sadaki N100,000.

An yi walima bayan ɗaurin auren a Ras Event Centre a G.R.A., Zariya.

Mr Pilo da Abubakar Bashir Maishadda

‘Yan fim da su ka halarci ɗaurin auren sun haɗa Abdul Amart Maikwashewa, Abubakar Bashir Maishadda, Sadiq Sani Sadiq, Abdul Sahir (Malam Ali Kwana Casa’in) Mansur Makeup, Lawal Ibrahim Gungu (Bawan Mata), Babangida Kahutu, Nazifi Baƙo, Musty Fashion, Ɗanmama Danko, Musty Ɗangambo, Shamsu Ɗan’iya da Isah Bawa Doro.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.

Ango tare da Abba Kadaɗe
Ango Abduoulfatah da amarya Ummusalma Musa (Walida)

Loading

Tags: Abdoulfatah Omar (Mr Pilo)ɗaurin aureWalidaZariya City
Previous Post

Ibrahim Mandawari na so duk ‘yan Kannywood su ba Ali Nuhu cikakken goyon baya

Next Post

Wasan ƙarshe na AFCON 2023 a yau: NOA ta shiga gangamin tara wa Super Eagles ɗimbin magoya baya – Idris

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Wasan ƙarshe na AFCON 2023 a yau: NOA ta shiga gangamin tara wa Super Eagles ɗimbin magoya baya – Idris

Wasan ƙarshe na AFCON 2023 a yau: NOA ta shiga gangamin tara wa Super Eagles ɗimbin magoya baya - Idris

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!