• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 2, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Gwamnatin Kano ta dakatar da sayar da ‘Queen Primer’ da wasu littattafai

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
October 6, 2023
in Labarai
0
Littafin 'Queen Primer' takardar ofishin mai ba Gwamna shawara kan makarantu masu zaman kan su

Littafin 'Queen Primer' takardar ofishin mai ba Gwamna shawara kan makarantu masu zaman kan su

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Tace Finafinai Da Ɗab’i ta Jihar Kano ta dakatar da sayar da littafin ‘Queen Primer’, tare da kira ga malaman makarantu masu zaman kan su da su guji amfani da su.

Littafin na cikin jerin  wasu littattafai da ake amfani da su a makarantun jihar.

Shugaban hukumar, Alhaji Abba El-Mustapha, shi ne ya bayyana haka a wani taron manema labarai da ya yi a ofishin sa a jiya Alhamis, inda ya ce, “Wannan lamari abin dubawa ne, saboda  ankarar da jama’a da wasu masu nazari su ka yi a game da wasu abubuwa na ɓata tarbiyya da ya ke ƙunshe a cikin littafin. 

“Don haka mu a matsayin mu na masu kare tarbiyya da hana yaɗuwar ɓarna mu ka ɗauki wannan mataki na dakatarwa.”

Babban sakataren ya ƙara da cewa, “Don haka mu na kira ga malamai da kuma shugabannin makarantu da su guji amfani da wannan littafi domin kuwa duk wanda aka kama da su doka za ta yi aiki a kan sa.”

Su Alhaji Abba El-Mustapha riƙe da kwafe-kwafe na littafin ‘Queen Primer’

Mujallar Fim ta ruwaito cewa a ‘yan kwanakin nan wannan littafin ya tayar da ƙura a soshiyal midiya, inda ta kai har wasu malamai da masana kalmomin Turanci su na ta tofa albarkacin bakin su a kan sa.

Babban abin da mutane ke magana a kai shi ne wai kalmar ‘Queen’ da aka saka a sunan littafin na nufin ‘luwadi ɗi’ a wani ƙaulin.

Wata takarda da aka saki daga ofishin mai ba Gwamna shawara kan makarantu masu zaman kan su, Comrade Baba Abubakar Umar, ta lissafa littattafai shida da gwamnatin ta hana amfani da su a makarantun jihar.

Kamfanin Evans Publishers shi ne ya wallafa littafin domin a yi amfani da shi a ƙananan makarantu.

Loading

Previous Post

Rashin ƙungiya ya sa masu rubutun batsa su ke rubuta abin da su ke so – Firdausi Sodangi

Next Post

Jarumar Kannywood Teemah Makamashi ta yi walimar naɗa ta Jakadiyar Kwalliya kuma Jakadiyar Zaman Lafiya ta Arewa

Related Posts

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano
Labarai

Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano

June 20, 2025
Next Post
Jakadiya Teema riƙe da sandar girma

Jarumar Kannywood Teemah Makamashi ta yi walimar naɗa ta Jakadiyar Kwalliya kuma Jakadiyar Zaman Lafiya ta Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!