• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumar Kannywood Fati S.U. Garba ta bayyana shauƙin rabuwa da mahaifiyar ta shekara ɗaya bayan rasuwar ta

by DAGA ABBA MUHAMMAD
September 18, 2022
in Labarai
0
Fati S.U. Garba ta sumnanci mahaifiyar ta, marigayiya Hajiya Hauwa S.U. Garba

Fati S.U. Garba ta sumnanci mahaifiyar ta, marigayiya Hajiya Hauwa S.U. Garba

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCIYAR jaruma Fati S.U. Garba a yau ta bayyana irin kewar mahaifiyar ta da ta ke yi tun bayan rasuwar ta shekara ɗaya da ta gabata.

A yau Lahadi, 18 ga Satumba, 2022 mahaifiyar ta cika shekara ɗaya cif da rasuwa.

Fati ta yi rubutu da Turanci da Hausa a Instagram, ta ce, “Today marks a year without you mother. Every time I smile, every time I sigh, I think of your face, and a tear escapes my eye.

“You were my world, my inspiration and my heart, my everything. I will always be that girl you were proud of Insha Allah. Allah ya saka maki da gidan Aljannah. Pls put my mother in ur prayers thank you.”

Mujallar Fim ta fassara kalamin nata kamar haka: “Yau ne shekara ɗaya daidai ba tare da ke ba Mama. Kowane lokaci ina murmushi, kowane lokaci ina ajiyar zuciya, ina tunanin fuskar ki, sai kuma hawaye ya kuɓuce a ido na.

“Ke ce duniya ta, ke ce abar tunani na kuma zuciya ta, ke ce komai nawa. Zan kasance wannan yarinyar nan dai wadda ki ke alfahari da ita Insha Allah. Allah ya saka miki da gidan Aljanna. Don Allah ku sa mahaifiya ta a cikin addu’o’in ku. Na gode.”

A bara, mujallar Fim ta ba ku labarin rasuwar mahaifiyar jarumar, wato Hajiya Hauwa S.U. Garba, da misalin ƙarfe 6:00 na safe a ranar Asabar, 18 ga Satumba, 2021, a wani asibitin kuɗi da ke Minna, Jihar Neja, bayan doguwar jinya.

Allah ya rahamshe ta, amin.

Loading

Tags: anniversaryFati S.U. GarbaHauwa S.U. GarbaMinnamutuwarasuwashekara ɗaya
Previous Post

An ɗaura: Ɗan Musa Gombe da Salma sun zama ɗaya

Next Post

Na soma cimma buri na na yin fice a Kannywood – jarumi Bilal Mustapha

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Bilal Mustapha

Na soma cimma buri na na yin fice a Kannywood - jarumi Bilal Mustapha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!