Jarumar Kannywood, Zainab Diamond ta rasu
ALLAH Ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Malama Zainab Abdullahi, wadda aka fi sani da Diamond, rasuwa bayan fama da ...
ALLAH Ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Malama Zainab Abdullahi, wadda aka fi sani da Diamond, rasuwa bayan fama da ...
CIKIN alhini da jimami ne aka samu labarin rasuwar tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Jamila Gwarzo, wadda ta shahara musamman da ...
A YAU Talata ne Allah ya yi wa babbar 'ya ga darakta a Kannywood, Ismael Khalil Ja'en, Sa'adatu, rasu. Ta ...
ALLAH ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Wasila Isma'il, rasuwa a yau Lahadi, lamarin da ya girgiza ba ma masana'antar ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa ɗaya daga cikin dattawan Kannywood, Alhaji Nura Shareef Ibrahim, rasuwa a daren yau. Nura ...
A yammacin jiya Alhamis, Allah ya ɗauki ran jaruma a Kannywood, Jidda Muhammad Kontagora, wadda aka fi sani da ...
ƊIMBIN jama'a, ciki har da Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, suka halarci jana'izar Hajiya Zainab Abdullahi Naniya, mahaifiyar ...
Jarumin finafinan Bollywood, Dharmendra, ya rasu a birnin Mumbai na Indiya yana da shekaru 89. Firayim Ministan Indiya, Narendra ...
ALLAHU Akbar! Dukkan ai rai sai ya ɗanɗani mutuwa. A safiyar yau Asabar, Allah ya ɗauki ran tsohon ma’aikacin mujallar ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa mahaifiyar darakta a Kannywood, Hafizu Bello, rasuwa. Mahaifiyar, Gwaggo Hasiya, ...
© 2024 Mujallar Fim