• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, November 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Darakta a Kannywood, Yahaya Adamu Skito ya kwanta dama

by ABBA MUHAMMAD
November 15, 2025
in Labarai
0
Darakta a Kannywood, Yahaya Adamu Skito ya kwanta dama

Marigayi Malam Yahaya Adamu (Skito)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAHU Akbar! Dukkan ai rai sai ya ɗanɗani mutuwa. A safiyar yau Asabar,  Allah ya ɗauki ran tsohon ma’aikacin mujallar Fim, darakta, furodusa a Kannywood, shugaban sashen Ɗab’i na gidan jaridar Blueprint Newspapers da ke Abuja, Malam Yahaya Adamu, wanda aka fi sani da Skito.

Malam Yahaya ya rasu da misalin ƙarfe 7:00 na safe, bayan ya yanke jiki ya faɗi a banɗaki a gidan sa da ke Lungun Liman, unguwar Kabala Costain, Kaduna.

Marigayin mai kimanin shekara 52 a duniya, ya rasu ya bar ‘ya’ya 10 da mata ɗaya.

An yi jana’izar sa da misalin ƙarfe 10:00 na safe a kan junction ɗin Guest Inn da ke Kabala Costain.

Ana yi wa marigayin sallah a cikin unguwar su

Ɗaya daga cikin yayyen sa, tsohon darakta a Kannywood, Alhaji Saminu M. Mahmud ya shaida wa mujallar Fim, ya ce, “Marigayin ya yi kimanin kwanaki uku zuwa huɗu yana fama da sarƙewar numfashi idan ya yi tafiyar ƙafa, wanda haka ya sa ya je asibiti a Abuja aka duba shi, daga nan suka ba shi shawarar in ya zo Kaduna, ya je asibitin sojoji na 44 da ke Kaduna, suna da na’urar da za ta duba irin ciwon da ke damun sa. Cikin hukuncin Allah a jiya Juma’a ya dawo hutun ƙarshen mako, inda ake sa ran a yau zai tafi asibiti domin a duba shi, sai kuma Allah ya ɗauki abin sa.”

Dandazon jama’a a lokacin jana’izar
Jama’a na yi wa Yahaya addu’a a bakin kabarin sa

‘Yan fim da ‘yan jarida sun kaɗu da rasuwar Yahaya.

Wasu daga cikin ‘yan fim da suka halarci jana’izar sun haɗa Malam Musa Muhammad Abdullahi, Alhaji Adamu Bello Ability, Musa Kalla, Murtala Aniya, Sagir Baban Kausar, Dikko Yakubu, Nura MC, Sabi’u Gidaje, Malam Maiwada Gwanki, Abubakar Yusuf Ladan, da Baba Ali Kabala wanda aminin marigayin ne.

Ɗimbin nutane sun ci gaba da yin tururuwa zuwa gidan su marigayin domin yi wa Iyalin sa gaisuwa. Cikin su har da Manajan Daraktan kamfanin jaridun Blueprint da Manhaja, Malam Salisu Umar, da aminin marigayin, wato Malam Ibrahim Sheme, waɗanda daga Abuja suka zo gaisuwar.

Allah ya jiƙan Malam Yahaya Adamu da rahama. Allah ya albarkaci dukkan abin da ya bari, amin.

Dandazon jama’a a wurin jana’izar Yahaya Skito

Loading

Tags: KadunarasuwaYahaya Skito
Previous Post

Ana ci gaba da zaman makokin Gwaggo Hasiya, mahaifiyar darakta Hafizu Bello

Next Post

Ƙungiyar dirama ta Mainagge ta karrama furodusa Nura Sharif

Related Posts

Fitacciyar marubuciya Jamila Umar Tanko ta rasu a Masar
Labarai

Fitacciyar marubuciya Jamila Umar Tanko ta rasu a Masar

November 20, 2026
KILAF 2026: Za a fara taron finafinan harsunan Afrika jibi Talata
Labarai

KILAF 2026: Za a fara taron finafinan harsunan Afrika jibi Talata

November 8, 2026
Zuwairiyyah Girei ta zama Manajar Darakta ta gidan talbijin na Mahanga mallakin jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi
Labarai

Zuwairiyyah Girei ta zama Manajar Darakta ta gidan talbijin na Mahanga mallakin jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi

November 2, 2026
Hotunan taron Tozali Henna Ball da karramawa
Labarai

Hotunan taron Tozali Henna Ball da karramawa

November 1, 2026
Isa Ja ya karɓi kyautar Tozali, yayin da Naziru da Amal suka ƙaurace
Labarai

Isa Ja ya karɓi kyautar Tozali, yayin da Naziru da Amal suka ƙaurace

October 31, 2026
Sauran kwana 7 a karrama Isa Ja, Naziru Sarkin Waƙa, Hausa Guy, da Amal Umar a bikin Henna Ball da Kyaututtukan Tozali a Abuja
Labarai

Sauran kwana 7 a karrama Isa Ja, Naziru Sarkin Waƙa, Hausa Guy, da Amal Umar a bikin Henna Ball da Kyaututtukan Tozali a Abuja

October 24, 2026
Next Post
Ƙungiyar dirama ta Mainagge ta karrama furodusa Nura Sharif

Ƙungiyar dirama ta Mainagge ta karrama furodusa Nura Sharif

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!