Ƙwararren marubucin fim, Adamu Ibrahim Kabala, ya kwanta dama
ALLAH ya yi wa Jami'in Yaɗa Labarai na ƙungiyar masu shirya finafinai ta KAFIGAN, Malam Adamu Ibrahim Kabala, rasuwa. Ya ...
ALLAH ya yi wa Jami'in Yaɗa Labarai na ƙungiyar masu shirya finafinai ta KAFIGAN, Malam Adamu Ibrahim Kabala, rasuwa. Ya ...
Dakta Bilkisu Yusuf Ali aminiya ce ta kurkusa ga marigayiya Hauwa Lawan Maiturare, wadda Allah ya yi wa rasuwa a ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa matashin jarumi a Kannywood kuma mamallakin shafin ‘Kannywood Celebrities’, Malam Abdoulfatah Omar, rasuwa. Allah ...
TAWAGAR Gwamnatin Tarayya ta halarci jana’izar fitaccen ɗan kasuwa kuma dattijon Arewa, Alhaji Aminu Ɗantata, wadda aka yi a birnin ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta miƙa saƙon ta’aziyyar rasuwar hamshaƙin ɗan kasuwa Alhaji Aminu Ɗantata ga Gwamnan ...
ALLAH ya yi wa Hajiya Hauwa Muhammadu Dodon Aku, mahaifiyar tsohon Editan mujallar Fim, Malam Sani Mohammed Maikatanga, rasuwa. Marigayiyar ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa matar fitaccen mawaƙi Alhaji Adamu Ɗanmaraya Jos, wato Hajiya Sabuwa Ɗanmaraya, rasuwa. Ta rasu ...
ALLAH ya yi wa tsohon ɗan wasan kwaikwayo ɗin nan mazaunin Jos, Malam Abdullahi Shu'aibu (Ƙarƙuzu ko Abdu Kano), rasuwa ...
Shahararren daraktan fim ɗan ƙasar Mali, Souleymane Cissé, ya rasu a daren jiya a babban birnin ƙasar, wato Bamako, yana ...
ALLAH ya yi wa jarumar Kannywood Hajiya Binta Miko Yakasai rasuwa a safiyar yau a Kano. Shekarun ta 54. Hajiya ...
© 2024 Mujallar Fim