• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, November 3, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumar Kannywood, Jamila Gwarzo, matar Ɗantani Mai Shayi a ‘Daɗin Kowa’, ta rasu

by MUKHTAR YAKUBU
September 6, 2026
in Labarai
0
Jarumar Kannywood, Jamila Gwarzo, matar Ɗantani Mai Shayi a ‘Daɗin Kowa’, ta rasu

Marigayiya Jamila Gwarzo

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

CIKIN alhini da jimami ne aka samu labarin rasuwar tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Jamila Gwarzo, wadda ta shahara musamman da rawar da ta taka a matsayin matar Ɗantani Mai Shayi a cikin fitaccen shirin talbijin na ‘Daɗin Kowa’ da tashar Arewa 24 ke gabatarwa.

Marigayiyar ta kasance daga cikin tsofaffin jaruman da suka daɗe suna ba da gudunmawa a harkar fim da wasan kwaikwayo, inda ta yi fice tun a harkar dirama.

Tun kafin shigar ta harkar finafiinai, Jamila ta daɗe tana wasan dirama a ƙungiyar Tauraruwa, Kano, waɗanda suka shahara wajen gudanar da wasan kwaikwayo a Majalisar Matasa da ke Fagge.

Rahotanni sun nuna cewa jarumar ta rasu ne a garin Gwarzo da ke Jihar Kano, bayan ta yi fama da ciwon ciki.

Marigayiyar, wadda aka ƙiyasta shekarun ta kimanin 37, ta kasance jaruma mai hazaƙa da baiwa wajen taka rawar da ake ba ta.

A ‘Daɗin Kowa’, ta nuna ƙwarewa da basira wajen gudanar da rawar da aka ba ta.

Marigayiya Hajiya Jamila Gwarzo

Abokan sana’ar ta sun bayyana Jamila a matsayin mace mai mutunci, ladabi da sauƙin kai. Haka kuma, ana yaba mata da haƙuri, riƙon amana da yadda take girmama mutane, babba da ƙarami.

Rasuwar ta ta bar babban giɓi a zukatan iyalan ta, abokan sana’ar ta da masoyan finafinai.

Loading

Tags: Arewa 24Daɗin KowaJamila Gwarzomutuwarasuwa
Previous Post

HOTUNA: Taron Mauludi na Sayyada Raihan Imam Ahmad Ƙamshi

Next Post

Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama

Related Posts

Zuwairiyyah Girei ta zama Manajar Darakta ta gidan talbijin na Mahanga mallakin jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi
Labarai

Zuwairiyyah Girei ta zama Manajar Darakta ta gidan talbijin na Mahanga mallakin jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi

November 2, 2026
Hotunan taron Tozali Henna Ball da karramawa
Labarai

Hotunan taron Tozali Henna Ball da karramawa

November 1, 2026
Isa Ja ya karɓi kyautar Tozali, yayin da Naziru da Amal suka ƙaurace
Labarai

Isa Ja ya karɓi kyautar Tozali, yayin da Naziru da Amal suka ƙaurace

October 31, 2026
Sauran kwana 7 a karrama Isa Ja, Naziru Sarkin Waƙa, Hausa Guy, da Amal Umar a bikin Henna Ball da Kyaututtukan Tozali a Abuja
Labarai

Sauran kwana 7 a karrama Isa Ja, Naziru Sarkin Waƙa, Hausa Guy, da Amal Umar a bikin Henna Ball da Kyaututtukan Tozali a Abuja

October 24, 2026
Zaɓen 2027: Gidan Dabino, Rarara, Abdul Amart da wasu ’yan Kannywood 14 sun shiga kwamitin yaƙin neman zaɓen Abba da Tinubu a Kano
Siyasa

Zaɓen 2027: Gidan Dabino, Rarara, Abdul Amart da wasu ’yan Kannywood 14 sun shiga kwamitin yaƙin neman zaɓen Abba da Tinubu a Kano

October 24, 2026
Gwamnatin Kano ta naɗa tsohuwar jarumar Kannywood Halisa Muhammad jakadiyar waɗanda suka tsira daga sankarar mama
Labarai

Gwamnatin Kano ta naɗa tsohuwar jarumar Kannywood Halisa Muhammad jakadiyar waɗanda suka tsira daga sankarar mama

October 23, 2026
Next Post
Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama

Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!